ABUBUWAN DA MACE TAFI SO A TABA MATA
Rayuwar mata da miji ya zama dole kamar yanda namiji yake son samun kulawa daga wajen mace,to ita ma tana son samu wannan kulawar daga gurin mijinta. Saboda ta samun wannan kulawar ne zata kasance tauraruwa a cikin mata, kuma ta zama matar da zai yi alfahari da ita a duniya da lahira. Namiji shine a hakkun kwanciyar hankalin matarsa ta wajen rayuwar aure,musamman idan kun yi la,akari da yanda manzo rahama yake nunawa matansa so da kulawa. Tare da yi musu wasanni. Kuma manzo Allah ( s.a.w ) ya sakar wa matansa soyayyarsa ya jawowa matansa kwanciyar hankali da samun nutsuwa da uwa-uba suka sallama masa. Suka kuma bi shi ba tare da algus ba. idan maza suka duba girman manzo Allah s.a.w da daukakarsa a gurin Allah amma baya kyarar matansa. gabaki dayanta baya zuwar musu da girma kai. Yana basu lokacinsa. Yana kulawa da su,amma mu yanzu maza kuna barin mata da takaici,kuna kona ran matanku,kuna kaurace musu,kuna zuwar mana da girman kai,kuna mai da mu matan al,ada maza na hanawa matansu lok
Comments
Post a Comment