Kura Kuran Da Wasu Zawarawa Suke Tafkawa

Allah ya baku ikon yiwa groups koda biyu ne Sharing
1: Rashin daukar darasi kuskuren su na baya
2: Sauri da kuma sauki mika wuya
3: Rashin fadawa manemansu gaskiyar abunda ya kamata su sani.
4: Rashin Kamun kai
5: Son koyi da rayuwar wasu
6: Yawon tsiya
7: Cudanya da mutanen banza
8: Shiga rigingimu
9: Yin sana'a ko kasuwancin da yake zubba mutunci 

ILLOLI GA BUDURWAR DATA BAYAR DA KANTA,
1. Idan budurwa taba da kanta ga saurayi Yayi zina da ita daga lokacin zedaina Yadda da ita.
2. Samari da Yawa na guduwa lokacin da suka aikata zina da 'Yan matan da suke so.
3. Duk saurayin da Yayi zina da Yarinya to daga ranar zai fara Yiwa iyayen Yarinyar kallon sakararru.
4. Maza ne sukafi Yawan fallasa sunan mata idan sunyi zina dasu suna takama Domin Yanzu an mai da zinar ado.
Yaku 'Yan uwa musulmai Ya kamata muyi duk abin da zamuyi don ganin an daina zinace-zinace. 

Comments

Popular posts from this blog

ABUBUWAN DA MACE TAFI SO A TABA MATA

Burin Kowani Da Namiji Ya Auri Budurwa

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA WANDA ZAI NEMI AIKIN N-Power RUKUNIN C