Ina Neman Yafiyar Yan Nigeria Duk Wanda Na Bata Wa Rai Banyi Tunanin Haka Mulkin Dimukradiyya Ya Dawo Ba

Shugaban kasar Nigeria Muhammadu buhari ya furta bai yi tsammanin mulkin dimukradiyya abun da ya zamo ba kenan a Nigeria Shugaban yace yayi mamaki yadda mulkin dimukradiyya ya zamo haka.

bayan da abaya ba a haka na san shi ba sannan ina neman yan kasa ta da su yafemin yadda na dau dimukradiyya ashe ba haka yake ba
Duk wanda yasan na bata masa a cikin salon mulki na to yayi hakuri, ban san mulkin Domokuradiyya haka ya zama a Najeriya ba.

- Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Madogara hausa7.

Comments

Popular posts from this blog

ABUBUWAN DA MACE TAFI SO A TABA MATA

Burin Kowani Da Namiji Ya Auri Budurwa

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA WANDA ZAI NEMI AIKIN N-Power RUKUNIN C