Babban Magana _ Wani Matashi Ya Sha Fiya-Fiya Akan Jaruma Maryam Yahaya

A jiya ne aka wayi gari da wani abun mamaki, inda aka samu wani saurayi da ya yiwo tattaki daga jihar Yobe domin yin tozali da jarumar wasan hausa wato Maryam Yahaya.

Inda matashin ya fara zuwa ofishin Ado Gwanja da nufin ganin Maryam Yahaya sai aka ba shi hakuri saboda ba ta kusa amma ya jira ta amma gogan naku ya ce shi fa ba zai jira ba sai ya kurbi fiya-fiya.

Bayan da matashin ya fadi kasa ne aka kira hukumar Hisba suka tafi da matashin domin ceto rayuwarsa. 

Comments

Popular posts from this blog

ABUBUWAN DA MACE TAFI SO A TABA MATA

Burin Kowani Da Namiji Ya Auri Budurwa

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA WANDA ZAI NEMI AIKIN N-Power RUKUNIN C