Ɗaliban Najeriya Ba Za Su Zana Jarabawar WAEC ta 2020 Ba

Rahotanni daga Najeriya na cewa ɗaliban ƙasar waɗanda suke ajin ƙarshe na sakandire ba za su zana jarabawar WAEC ba.

Jaridun Najeriya sun ruwaito cewa ministan ilimi na ƙasar Malam Adamu Adamu ne ya sanar da hakan ga manema labarai bayan taron Majalisar Zartarwa na Tarayya.

Ya kuma bayyana cewa har yanzu babu ranar komawa makaranta.

Ministan ya kuma bayyana cewa ya gwammace ɗaliban su zauna shekara ɗay a gida da ya sak rayuwarsu cikin haɗari.

Comments

Popular posts from this blog

ABUBUWAN DA MACE TAFI SO A TABA MATA

Burin Kowani Da Namiji Ya Auri Budurwa

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA WANDA ZAI NEMI AIKIN N-Power RUKUNIN C