Posts

Showing posts from July, 2020

Kalla Sabon Rawan Kama Nonuwa da Duwawun Hausawa

Image

IZZAR SO EPISODE 13 WITH SUBTITLE

Image

Maryam sanda: Wata Mata Tahada Kai da Yan bindiga Sun Kashe Mijinta - Arewa One Tv

Image

Jan Hankali: Kalli yadda wannan tsohon ke iskanci da wata budurwa acikin daki yana shan bakinta

Image

Shin Ana Zaman Doya Da Manja Ne Tsakanin Buhari Da ‘Yan Majalisar Dokoki?

Image
Matakin da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya dauka ranar Talata na gwale 'yan majalisar dattawan kasar bayan sun yi kira a gare shi ya sauke hafsoshin tsaron kasar ya sa masu nazari na tambaya kan ko dai ana yakin sunkuru ne tsakanin shugaban da 'yan majalisar. A makon jiya ma, shugaban ya umarci minista a ma'aikatar kwadago ya ci gaba da shirinsa na daukar mutum 770, 000 aiki duk da dakatarwar da 'yan majalisar suka yi wa shirin. Wasu dai na ganin watakila wannan wata alama ce ta sabanin da ke kunno kai ganin a mulkin shugaban na farko an yi ta samun irin hakan tsakanin sa da majalisa ta takwas. Ko da yake manazarta harkokin siyasa na gani hakan ba abin mamaki ba ne ganin cewa zubin majalisar ba wai ta wani sauya da yawa ba ne, sannan kusan abin da suka tarar suka dora nasu a kai. Malam Kabiru Sa'idu Sufi wanda ke Nazari kan harkokin Siyasa a Najeriya ya ce, sabanin tsakanin bangaren zartarwar da ta majalisa a mulkin dimokradiya, musamman a tsarin s

Zafafan Hutunan Jaruma Rahma Sadau Wanda Ta Saki

Image
Zafafan Hutunan Jaruma Rahma Sadau Wanda Ta Saki a Yau. Ga Na Daya (1) Ga Na Daya (2) Ga Na Daya (3) Ga Na Daya (4) Ga Na Daya (5) Ga Na Daya (6) Ga Na Daya (7) Ga Na Daya (8) Ga Na Daya (9) Ga Na Daya (10) Wadannan Sune kadan daga cikin hotunan da jarumar rahma sadau ta kannywood ta saki.

Zamantakewar Auren Hausa Fulani a Yau

Image
Rayuwar Fahimtar Juna da Sanin Juna:: Na san wasu zasu ce dama basu Fahimci Juna ba,kuma basu san Juna ba,akayi Auren? A'a Sam! Shi wannan Matakin na Sanin Juna da Fahimtar Juna, wani mataki ne da yake Sanɗa Cikin Gidan Aure irin na Yau,bayan Matakin Rayuwar ANGO DA AMARYA,Wani Mataki ne me Sarqaqiyar Gaske,wanda da yawan Ma'aurata a yau daqyar suke iya tsallake shi,wasu Kuma sai Auren ya ɓalle(Rabuwa),wasu kuma Farinciki,walwala,kwanciyar Hankali,daga wannan Matakin yake Qaura tsakaninsu,sai a koma zaman Doya da Manja,amma JARUMAN Gaske suna iya tsallake shi harma suci ribar shi. Rayuwa ce wacce a lokacin za'a Fahimci an ɗauki Auren Ibadah ne ko anyi sane domin Sha'awa,Birgewa ko ya kamata nayi,ko kuma wane da wane sunyi nima sai na yi ,ko kuma nayi ne don Huce taqaici,ko kawai dai na yi shine don naga anayi,ko kuma na yi sane don na gaji da Gorin da ake min?.??? Mataki ne wanda idan ba don Ibadah kayi ba ,wa Billah sai ka yi sa'ar Gaske zaka sha,ko da

Illar Hana ‘Yan Mata Aure Lokacin Da Suka Bukata

Image
Lallai akwai babbar illa ga tarbiyar yara mata lokacin da suka bukaci yin aure aka hana su. ‘Yan mata da yawa sun fada fikin gurbacewar tarbiya lokacin da suka bukaci yin aure aka hana su. Wani lokaci yara mata kan bukaci yuin aure, amma sai iyayesu su hana su, ko don saboda karatu ko wanda suka kawo su iyayen ba sa san su ko kuma saboda wadanda dalilai, wannan ba karamar raunata tarbiyar yuara mata ya ke yi ba. Sakamakon hakan, sai ka ga sun fada shaye-shaye, karuwanci da kuma wasu hanyoyi wadanda ba su dace ba. An samu wata yarinya da ta bukaci mahaifinta ya yi mata aure, kuma har ma ta kawo wanda ta ke so, amma mahaifin nan yaki, daga karshe yarinyar ta rubuta masa wasika cewa, “na tafi idan ka zo sai Allah ya yi mana shari’a.” Sai ta hau saman bene, inda ta fado ta mutu har lahira. Haka kuma, wata ta samu mahaifinta ta bayyana masa cewa, ya yi mata aure ko kuma ta lalace ta bi duniya. Idan za a samu irin wannan lamari, to ya kamata iyaye su tashi daga barcin da suke yi

Hanyoyin Da Za Ku Kare Muhallanku Daga Ambaliyan Ruwa

Image
Ambaliyar ruwa ibtila'i ne da ake yawan fuskanta a yankunan karkara da birane a Najeriya, wadda ke shafar rayuwar dubban mutane. A duk lokacin da aka samu ruwan sama mai karfn gaske, akan samu asarar rayuka da dukiyoyi ko cunkoson ababen hawa da fargabar rushewar gine-gine. Mutanen da suka fuskanci wannan ibtila'i tamkar an tilasta musu rasa matsugunnai ne da dukiyoyi da neman wurin mafaka. Sai dai masana na cewa ana iya kare ambaliyar ruwa idan aka yi tsare-tsare masu inganci musamman a yankunan da ke fuskantar barazanar ambaliya.Wadanan wasu iyalai ne da suka rasa matsugunni sakamakon ambaliyar ruwa Farfesa Tanko ya ce, samar da magudanar ruwa hanya ce da za ta rage yawan ambaliyar da ake samu musamman a birane. ''Yawanci a kasashen Afirka ba a mayar da hankali kan magudanar ruwa a cikin unguwani ko kuma a samar da 'yar tsukuku a jikin gida wadda babu wuya ta toshe. ''A wasu lokutan kuma ba a samar da magudanar, kuma shi ruwa idan ka tsare masa hanya zai n

Turkashi_Duk Masu Son Aurena Sai Sun Bukaci Yin Zina Dani

Image
Malam wallahi lamarin nan na matukar daure mini kai. Kuma na rasa yadda zanyi shi yasa nace zan nemi shawara wajen masu karatu ko zan samu mafita. Shekaruna 23 da haihuwa. Mu biyar uwar mu ta haifemu. Nice ta uku kuma nice mace tilo da aka haifa. Mahaifinmu ba mai kudi bane can, amma kuma babu abunda muka rasa na rayuwa. Wasu ma da suke mana kallon nesa suna mana ganin masu kudi ne sosai saboda yadda muke rayuwar mu. Tun ina karama nake da masoya, amma kuma a lokacin dana cika mace a wannan lokacin ne masoya da kuma masu sona da aure suka kara yawaita. Ina daf da kammala karatun sakandare nane ne na hadu da wani saurayi. Wanda ya nuna mini so da kauna. Babu irin hidimar da baya mini ganin yaro ne amma kuma yana da sana'ar da yake yi. Don haka matsalar kudi bai sansu ba. Soyayyar mu ya kai har gaban iyaye, aka umurce ya fito a daura mana aure, ya kuma amince yace a bashi dan lokaci ya shirya iyayena suka aminta. Sai dai na lura tun daga wannan lokacin ya rage zuwa wajena

Domin Ma'aurata_Kada Masu Karfin Sha'awa Su Karanta

Image
Kamar yadda maza sha'awarsu takan motsuwa a lokacinda suka yi arba da tabarruji jikin mace, haka suma mata sha'awansu ke motsuwa a yayinda suka ga wasu bangarori na halittan maza. Kamar yadda kowani namiji yana da abubuwan da suke motsa masa sha'awarsa daga jikin mace, haka suma mata kowacce da abunda yake tayar mata da abubuwan dake motsa mata sha'awan daga jikin namiji. Kamar yadda yake hadari ne mace ta rika bayyana surarta ga mazan da ba nata ba saboda gudun motsawa masa sha'awarsa, haka yake hadari ne ga mata idan zasu ga jikin namiji tsirara. Bincike ya nuna maza da dama basuma fahimci akwai halittansu dake motsawa matansu sha'awa tun kamin ma su tabasu barema susan yadda zasu yi amfani dasu domin jawo hankalin matsansu a lokacin da aka bata mata rai ko ake son rarrashinta ko kuma motsa mata sha'awa kamar yadda suma mata suke yin amfani da nasu halittun domin shawo kan mazajensu. Munyi nazarin gano wasu muhimman wurare guda goma a jikin maz

Yadda za ku ribaci kwanaki 10 na farkon watan Zhul-Hijjah

Image
Ayayin da Zhul-Hijjah ke dab da kamawa, malaman addinin Musulunci na ci gaba da kira ga al’umma kan yadda za su ribaci falalar kwanakin kwanaki 10 na farkon watan yadda ya kamata. A tattaunawarsa da Aminiya, Babban Limamin Masallacin Juma’a na Triumph da ke Kano, Shaikh Lawal Abubakar ya ce kwanakin na da matukar falala ta Allah Madaukakin Sarki Ya yi rantsuwa da su a Alkur’ani. Ya ce “Kwanaki ne mafiya cikin watanni masu alfarma. Manzo (SAW) ya ce ba wani aikin alheri da mutum zai yi a tsawon shekara da Allah Ya fi so sama da a wadannan kwanakin, saboda haka ake so Musulmi su yawaita ibadu a cikinsu”. Abubuwan da ake so mutum ya yi a kwanaki goman Zhul-Hajj “A wadannan kwanaki, ana so mutum ya yawaita salati, istigfari, hailala, salatin Annabi (SAW), karatun Kur’ani, nafiloli har ma da azumi. “Ana kuma so Musulmi ya yawaita sadar da zumunci da bayar da sadaka a wadannan kwanakin. “Ana so mutum ya azumci wadannan kwanakin guda goma, sai dai ga wanda zai yi aikin Hajji ba za

Shugaban NDDC: 'Abin da muka gano a badaƙalar Hukumar Naija Delta'

Image
Zaman kwamitin majalisar wakilan Najeriya ya yi ranar Litinin a Abuja ya haifar da wasu abubuwan da suka ja hankulan ƴan Najeriya, musamman ma yadda shugaban hukumar raya yankin Naija Delta, NDDC Farfesa Daniel Pondei ya riƙa suma yayin da yake amsa tambayoyi daga ƴan majalisar. Amma akwai batutuwan da abin da ya auku a zaman kwamitin ya kusa binnewa - kamar ainihin dalilan da suka sa majalisar ke bincikar hukumar ta NDDC da abubuwan da ta gano kawo yanzu. An kuma jima ana kai ruwa rana tsakanin ƴan kwamitin da kuma Godswill Akpabio wanda shi ne ministan da ke kula da ma'aikatar raya yankin Naija Delta. Kabiru Alhasan Rurum na cikin ƴan kwamitin, kuma ya yi wa BBC bayani kan abin da bincikensu ya gano. Cikin abubuwan da kwamitin ya gano, akwai "bayanai da muka samu daga ofishin babban akawu na ƙasa da kuma babban bankin Najeriya waɗanda dukkansu sun kawo bayanai a rubuce na yadda suka saki kuɗade ga wannan ɓangare". Ya kuma bayyana cewa bayanan sun sanar da kw

'Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 18 a Gidan Biki a Kaduna

Image
Rahotanni daga jihar Kaduna a Najeriya na cewa wasu 'yan bindiga sun kashe akalla mutum 18 da kuma jikkata wasu 30 a gidan biki. An kai harin ne a karamar hukumar Kaura ta jihar Kaduna kan masu bikin aure a kauyen Kukun-Daji. Lamarin dai ya faru ne a jiya Lahadi da tsakar dare. Bayanai na cewa ango da amaryar da ake bikinsu, sun tsira daga harin. Wani shugaban al'umma daga yankin Kaura, Jonathan Asake ya shaida wa BBC cewa 'yan bindigar sun bude wuta ne yayin da mutane ke ta cashewa, sannan daga bisani suka tsere. Jonathan ya ce nan take mutum 15 suka mutu - sauran uku kuma sun mutu ne a asibiti lokacin da ake ba su kulawar gaggawa. Shin 'yan Boko Haram ne suka kashe sojoji a Katsina? 'Taƙaddama ta ɓarke tsakanin kwastan da al'ummar Jibia' Kakakin 'yan sanda a jihar ta Kaduna, Muhammad Jalige ya tabbatar wa BBC da kai harin, amma bai yi karin haske kan adadin mutane da aka kashe ba. Sai dai yana mai cewa hukumomi na tattara bayanai, ya kuma k

Takaitaccen Tarihin Sarauniyar Kyau Maryam Yahaya

Image
Maryam Yahaya na daya daga cikin fitattun jarumai mata ma su fadakar da mutane a Kannywood. An haifi Maryam Yahaya a 17 ga watan Yuli 1997 daga zuri'ar Malam Yahaya Yusuf da mahaifiyarta Maimunatu Umar a unguwar Goron Dutse ta nan birnin Kano. A yanzu tana da shekara 23 daidai. Maryam Yahaya ta yi karatun primary school a Yelwa inda ta ci gaba zuwa sakandaren Bokabo Barracks. Ta yi karatun islamiyya a Goron Dutse in da ta ringa zuwa ta daya a alqur'ani da fiqihu. Yarinya ce mai addini da kuma kame kai daidai gwargwado. Ta na jin yarika uku; Hausa, Larabci da Turanci. Maryam dai har zuwa yanzu ba ta da aure kuma ba wani mutum da ta shirya nema ko aura. Maryam Yahaya ta yi shura ne bayan fitowarta a fim din Mansoor wanda ya fito a 2017, duk da ta yi fina-finai da yawa kafin Mansoor. Ta yi fina-finai da yawa kamar Gidan Abinci, Barauniya, Tabo, Hafeez, Sareena, Mariya, Jummai ko Larai, Hafiz, Gurguwa, Mujadala, Mijin Yarinya da kuma Sareenah. Ita dai Maryam Yahaya mai

Karshen duniya: an kama ta tana jima'i da ayaba

Image
Abun mamaki baya karewa wata budurwa ce aka kamata ta, tana jima'i da ayaba abun zai baka mamaki da haushi, domin tabbatar wa kalli bidiyon ta hanyar danna hoton dake saman wannan post din.

Duk wacce na kwana da ita a gado baza ta sake bin wani namiji ba

Image
Kalli bidiyon domin tabbatar wa, kawai ku danna hoton dake saman nan yanzun nan zakuga bidiyon sai ku kalla da kanku don ku shaida.

Babban Magana _ Wani Matashi Ya Sha Fiya-Fiya Akan Jaruma Maryam Yahaya

Image
A jiya ne aka wayi gari da wani abun mamaki, inda aka samu wani saurayi da ya yiwo tattaki daga jihar Yobe domin yin tozali da jarumar wasan hausa wato Maryam Yahaya. Inda matashin ya fara zuwa ofishin Ado Gwanja da nufin ganin Maryam Yahaya sai aka ba shi hakuri saboda ba ta kusa amma ya jira ta amma gogan naku ya ce shi fa ba zai jira ba sai ya kurbi fiya-fiya. Bayan da matashin ya fadi kasa ne aka kira hukumar Hisba suka tafi da matashin domin ceto rayuwarsa. 

Na kasa samun miji saboda nafi ko wace mace sha'awa

Image
Wannan wani bidiyo ne na wata mace da ta bayyana irin yadda karfin sha'awar ta yake, har take ga kamar samun miji zai mata wahala, abun dai sai kaji, Zaka iya jin abubuwan da ta fada ta hanyar danna wannan hoton dake saman nan domin jin duk abun da ya faru.

Ashe Ba Kayan Mata Kawai Ke Kara Girman Nono Ba Cewar Wata Mai Siyarda Kayan Mata

Image
Wannan video ne da wata budurwa mai siyarda kayan mata ta fito tana magana akan cewa ashe ba kayan mata bane kawai ke kara girman nono da dai sauransu kada na bata muku lokaci. Kutaba wannan hoton dake kasa domin kalla👇👇  

Yadda saurayi da budurwa ke rawar iskanci akan jikin junansu

Image
Yazama wajibi ga iyaye susan ina yaransu ke zuwa idan sunfita makota ko gidan kawaye, makaranta da sauransu. Rashin sanin hakan babban illace tarbiyar ya’yanku wajibi. Taba wannan hoton dake kasa domin kalla👇👇👇 

Ba Za Mu Bude Makarantu Ba Har Sai An Cika Wadannan Sharuddan, Cewar Ministan Ilmi

Image
Gwamnatin tarayya ta ba da ƙa'idoji kafin shirin sake buɗe makarantu a cikin ƙasar nan. Amma Gwabnatin ba ta bayyana ranar da za a koma makaranta ba. Ministan Ilimi, Malam Adamu Adamu da karamin Ministan (Ilimi), Hon. Chukwuemeka Nwajiuba tare da hadin gwiwar Ma'aikatar Muhalli ta Tarayya, Ma'aikatar Lafiya ta Tarayya da kwararru kan harkar lafiya a kasar nan sun bayyana matakan da ake buƙata don ingantaccen tsari kafin sake buɗe makarantu bayan annobar cutar Coronavirus. A taron da suka yi 13 ga Yuli, sun ce ana ya kamata a taimaka wa ɗalibai don kiyaye samar da tazara aƙalla nisan mita 2. Jagororin sun yi aiki sosai kan tsare-tsaren sake buɗe makarantu sun hada da nisantawar jama'a, tsabta, tsabtace jiki, da kuma magungunan don kar ta kwana a kowacce makaranta. Mallam Adamu ya yi bayanin cewa bukatar bullo da jagororin ya zama tilas, "tunda COVID - 19 na iya kasancewa tare da mu na wani dan lokaci." Gwamnatin za ta gudanar da saurin tantancewa ta

Babban Bankin Najeriya CBN Ta Haramta Shigo Da Masara Cikin Kasar

Image
Babban bankin Najeriya (CBN) ya umarci duk dillalai masu izini da su daina safarar masara zuwa cikin kasar. Babban bankin na CBN ya sanar da hakan ne a wani daftari da Dakta Ozoemena Nnaji ya sanyawa hannu, wanda shine Daraktan Kasuwanci da musaya a sashin bankin dake Abuja. Haka zalika Babban Bankin ya umarci dukkan dillalan da suka samu izini a hukumance da su gabatar da jerin nau’in Masarar da aka riga aka yiwa rijistar dan Shigo dasu Cikin kasar. Babban bankin ya umarci dillalan da abin ya shafa da su yi hakan a gabanin rufe kasuwancin a ranar Laraba. Ya yi bayanin cewa matakin wani bangare ne na kokarin da CBN ya yi na kara samar da kayayyakin cikin gida da kuma farfado da tattalin arzikin kasar cikin sauri. 

Maza Ga Naku_Hanya Mafi Sauki Da Zaka Iya Sace Zuciyar Mace Ko Da Sarauniya Ce

Image
A soyayyar gaske wacce babu kwadayi ko jari-hujja a cikinta. Ga irin manyan siffofin da suka fi jan hankalin mace :- 1. Nutsuwa da tsafta (Gentility and Neatness) - Nutsuwa ce ake fassarawa da "basarwa" a bakin matasa. Shashasha shine mara kan-gado wajen magana da mu'amila. Nutsatstsen mutum ba a cika gajiya da zama dashi ba. Mace 'yar kwalliya ce. Tana son namiji mai kwalliya amma fa bata so ya dinga finta kyau. Tafi so ta fika amma kaima tana so kayi kyau. 2. Namiji jajirtacce (Focus and Hardwork) - irin wadannan mazan har maza 'yan uwansu suna burgewa. Rayuwa da mutum mai manufa alheri ce saboda ana sa musu rai da cigaba. 3. Wayayyen namiji (Wiseness) - Wayewar kai itace, yin abinda ya dace a lokacin da ya dace. Wayayyen mutum yana da saurin sabo (familiarity). Mace tana son namijin da zai iya sace zuciyar 'yan gidansu da gaggawa. 4. Namiji mai barkwanci da iya zance (Jokes and Eloquence) - Mata suna son barkwanci. Shiyasa duk mutumin da yake sa

Ku Kalli Bambamcin Mace Mai Dadi Da Marashi

Image
Maza da yawa suna tafka muhawara akan shi mata suna da bambamcin dadi a wajen jima'i kodai dukkaninsu haka suke. Wasu suce duk abun iri daya ne. Wasu kuma suce sam da akwai bambamci. Gaskiya ne mata sun bambamta a dãɗi na jima'i. Sai dai kuma wannan dãɗin ba abune da ake haifar mace mai dãɗi ko mara dadi ba. Ita macen ce take maida kanta mai dadi ko ta zama mara dadi. Akwai wasu mahimman abubuwan da suke sa mace tayi dadi ko kuma akasin hakan. Waɗannan abubuwan idan mace ta sansu, ta iya su kuma tana yinsu dole ne mijinta yace tana da dadi. Idan kuwa bata yinsu bata sansu ba to irin waɗannan matan ne maza suke kira da suna jaka. Sai dai kuma ba duka abubuwan dake sa mace dadi ake samu daga gareta ba. Akwai wasu daga shi mijin nata suke wanda idan babu su a gare shi to babu dãɗin da zai ji duk lokacin da zai yi jima'i da matarsa. Ga wasu abubuwan da suka bambamta mace mai dãɗi da marashi. 1: Soyayya - Duk yadda mace take muddin babu soyayyarta a zuciyar mijinta b

Bidiyon yadda wani saurayi ya mutu na jima'i da budurwan sa

Image
Wannan bidiyo ne na yadda jina'i ya kashe wani bayan ya fara jima'i da matar sa, hakan ya zamo abun tausayi ko ace na dariya ga wasu, musamman akan abokan hamayyar sa na yin jima'in, Zaka iya ganin bidiyon idan ka danna hoton dake saman nan a yanzu.

Yara Sama Da 2000 Sun Zama Marayu a Batsari - Katsina

Image
Uban kasar Batsari da ke jihar Katsina yankin arewa maso yammacin Najeriya ya ce akwai daruruwan mata da aka bari da marayu sakamakon hare-haren 'yan bindiga da suka kashe mazajensu. Hakimin na Batsari, Sarkin Ruman Katsina, Alhaji Tukur Mu'azu Ruma ya shaida wa BBC cewa ba zai iya kiyasta adadin mutanen da aka kashe ba, amma ya ce "mata kimanin 600 ne aka kashe mazajensu yayin da aka bar marayu sama da 2000." Sannan ya ce kusan kashi daya cikin uku na mutanen masarautarsa sun zama 'yan gudun hijira inda suka warwatsu a jihohi makwabta da sauran sassan Najeriya. "Sun yi muna ta'adi sosai duk kasar ta fashe kuma babu ranar da ba kai hare-hare, kusan kullum sai an kashe mutum daya zuwa biyu," in ji Hakimin na Batsari. Ya kara da cewa, baya ga asarar rayuka da dukiyoyin da lamarin ke haifarwa, ya kuma gurgunta harkokin noma da kiwo da kasuwanci da sauran harkokin tattalin arziki. A cewarsa 'yan bindigar sun yi ta'adi duk kasar ta fashe sun hana

Matsalolin Ma'aurata Kan soyayyar Zamani

Image
Akwai wasu abubuwa da suke canja soyayya bayan aure sai ka ga an sami canje-canje, da ana soyayya kamar a hadiya juna amma da zarar anyi aure bayan lokuta kadan sai ka ga soyayya ta canja. Akwai dalilai da suke kawo hakan gasu kamar haka: 1.Rashin yin aure dan Allah ko kuma an gina soyayya akan karya ko anyi aure dan samun wani abun duniya sai kuma aka rasa. Sai ka ga ana canjawa juna fuska. 2. Rashin abubuwa guda 5, akwai wasu abubuwa guda biyar sune manyan bukatu na dan-adam ba a dakin aure ba koda a gidan kurkuku yake yana bukatar abubuwa 5 a duk inda yake dole ne a samawa mace su in ko ta rasa su to baza ta iya zaman aure ba kuma yanzu soyayya zata canja zuwa mummunan yanayi. Gasu kamar haka: -Samarwa mata da abunci -Bata suttura -Kula da lafiyar ta -Bata tsaro -Samarwa mata da mahalli. Abunci, suttura, muhalli, tsaro da lafiya su zama dole a kulawa mace su da zarar an rasa su sai kaji ana kace nace tsakanin ango da amarya. Masu iya magana suka ce abu uku basu haduwa a

Samari Ga Matakan Tinkaran Budurwa A Haduwarku Na farko

Image
Sakamon wasiku da sakonnin tex dana ke yawaita samu ne daga wajen samari musamman wadanda basu taba aure ba na neman yadda zasu tinkari mace da soyayya saboda kunya, tsoro ko shakkun wulakanci da akasarin maza suke dashi ga budurwa a loakcin da suka ganta suke kasa son tinkararta, naga ya dace na fito da wasu dabaru da samari zasu iya amfani dasu domin tinkaran budurwa ko wacce irice a haduwarku na farko. zamu fado sune domin karya kofi da kwarjinin da wasu matan suke yiwa samari masu neman aure. Abunda ya kamata saurayin da yake son budurwa da aure kuma yake tsoron mata magana ya sani shine, a soyayya kalmomi uku ne mata suke amfani dasu a farkon haduwarta da saurayi. Kalma ta faro ita ce "e" ta amince, ta biyu kuwa ita ce "a'a" wance samari ke gudunta, ta ukun bata wuce "zan yi shawara". Dukkanin wadannan amsoshin wajen budurwa, basu zama sune hakikanin abunda ke ranta a lokacin data furta maka su ba, don haka kada su karfafa ma gwaiwa ku

Alamomi 16 Da Za Su Tabbatar Wa Namiji Mace Tana Matukar Sonsa

Image
1. KALLO: Mata suna aika sakonni da yawa ta hanyar kallo, kamar So, raini, tsoro, ba ruwana dakai da sauransu, kuma kowane ba sai an fassarawa mutum ba da ya gani yasan me ake nufi. 2. KULAWA: Wannan na nufin ta nuna ta damu dashi a kowanne lokaci, ta hanyar kokarin jin halin da yake, lafiyarsa da kuma al'amuransa. Ko yana kusa da ita ko kuma nesa da ita. Idan abun murna ya sameshi ta tayashi idan na jaje ya sameshi ta jajanta masa. Ba shakka wannan yana nuna soyayya. 3. BIYAYYA: Mace ta rinka girmama namiji, abokansa da 'yan'uwansa a duk lokacin da zata mu'amalance shi ko su, a gaisuwa ne, a magana ce, a rubutaccen sako ne duk wadannan yana bukatar yaga ladabi acikinsu kada ta rinka yi masa tsiwa da rashin kunya da sauran dabi'u da zasu nunawa mutum ba a dauke shi abakin komai ba. 4. HAKURI: Babban abinda yafi bada wahala a mu'amala kuma a kafi jarraba mutum akai shine hakuri, ya zamanto namiji ya gamsu da hakurin mace ta kowace hanya kar ta rink

Illar Yin Family Planning Ga Mace Me Kananun shekaru

Image
Wannan babban hatsarine kaga macce me shekarun da Basu wuce 23 zuwa 24 ba Kuma Bata wuce haihuwa 1 zuwa 2 ba Harma da masu sabon Aure Zakaga hardasu sunada Sha'awar yin family planning ta hanyar Shan kwayoyi kokuma yin alura ko saka roba. Kuma dayawa anayin aikin ne Ba tare da anbi ka'idojin yin family planning ba Wannan babban hatsarine yana illanta mahaifar macce mussaman ga wadda Bata taba yin haihuwa ko 1 ba illace da takan hana haihuwa kwata kwata da maida macce infertility. Acikin rukunnan planning akwai su kamar haka: 1.depo provera _ wannan alurace da mata su kanyi domin samun tsaikon haihuwa na wata (3) Wanda kafin yinta a tabbatar da macce tanada haihuwa kusan (3 ko 4) zuwa sama ga haka Saboda alurace me matukar hatsari da lalata mahaifa da canzawar Al'ada ga ya macce wanna alurar ba'ayima macce me haihuwa 1 ko 2 zuwa 3 sedai wadda ta haihuwa kamar 4 zuwa sama. 2.noristerat_ wannan alurace da akeyima macce tazarar haihuwa na wata 2 wadda ita anayim

Ɗaliban Najeriya Ba Za Su Zana Jarabawar WAEC ta 2020 Ba

Image
Rahotanni daga Najeriya na cewa ɗaliban ƙasar waɗanda suke ajin ƙarshe na sakandire ba za su zana jarabawar WAEC ba. Jaridun Najeriya sun ruwaito cewa ministan ilimi na ƙasar Malam Adamu Adamu ne ya sanar da hakan ga manema labarai bayan taron Majalisar Zartarwa na Tarayya. Ya kuma bayyana cewa har yanzu babu ranar komawa makaranta. Ministan ya kuma bayyana cewa ya gwammace ɗaliban su zauna shekara ɗay a gida da ya sak rayuwarsu cikin haɗari.

Da Gaske Kaushi Yana Hana Mace Ni,ima?

Image
Akwai wani abu da masana suka aminta dashi shine mace me dumin jiki musamman hanaye da kafafu ana samunta da danshi ajikinta, (ni,ima) atakaice mayuyacin al'amarine asamu mace irin wannan ta zauna batada ni,ima ko kuma tana yawan bushewa, da akwai wani masanin halayyar dan adam wanda ke zaune a kasar sudan wato (mursi al'bhagdi) yayi magana akan kaushi nau,ine na bushewar jiki wanda hakan yana hana ruwa bubbugowa daga jikin dan adam fiyeda wanda bashi dashi, wannan hujjace babba da take nuna namiji zaifi bukatar mace me danshi a kafafu hannaye da dumin jiki, kowacce mace tanada ni,ima saidai yanayin shan maganin mata ya banbanta kalar ni,imarta, saidai wata kuma tanada arancin ni,ima sai tanashan magani zata samu, dan haka a takaice idan kinada halitta me kaushin hannu da kafa kina jarraba magungunan laushin kafa da hannu, hanyoyi 6 da akebi don samun laushin kafafu da hannaye (1) KHAL TUFFAH ana tafasa ruwan sai azuba masa man zaitun ana wanke kafa dashi, (2) MAN R

Da Dumi Dumin Sa-Sojin Sama Sun Sa Wa’adin Gamawa Da Boko Haram

Image
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya ta sa wa dakarunsa wa’adin wata shida su murkushe kungiyar Boko Haram a Arewa maso Gabas. A jawabinsa ga sojojin Operation Lafiya Dole a Maiduguri ranar Asabar, Shugaban Rundunar, Sadique Abubakar ya ce gwamnati na yin abin da ya dace ga Rundunar kuma jiragen sintiri da aka kai gyara sun dawo daga Jamus inda aka kara musu kaimi domin taimaka wa yaki da Boko Haram. Don haka, “Ku kara dagewa domin ina so kafin karshen shekarar nan ko zuwa karshenta mu kammala wannan yakin, saboda haka ku dage wajen ganin tabbatuwar haka, mu kuma za mu ci gaba da taimaka muku”, inji shi. Da yake ba da tabbacin taimakon sojoji da duk abin da suke bukata, Saique ya ce an kusa shigo da jiragen yaki daga Amurka kuma nan kusa za a tura wadanda za a horas a kansu, “Don haka ku ci gaba da kokari, amma dole sai kokarin ya gamsar”, wajen tabbatar da tsaro a Arewa ta Gabas. Ya yaba wa kokarin sojojin wajen yakar kungiyar Boko Haram a yankin, da kuma irin hadin kan da ke t

Domin Ma'aurata Kaɗai_Yadda Ainihin Farjin Mace Yake

Image
Ba duk maza bane suke da fahimtar cewa kamar yadda halittar azzakarinsu suke mabambamta haka suma mata farjin su yake. Wannan rashin fahimtar kuma bawai ya tsaya bane akan mazan kadai ba. Hatta matan da suke dauke da wannan halittar wasunsu basusan cewa suna da bambamcin farji ba. Mafi yawan maza sun tafi ne da tunani ko da fahimta koma ta tabbacin cewa, ramin gaban mace ta inda azzakari ke shiga nan ne farjin jima'i mace. Wannan fahimtar kashi 60 na maza suna ɗauke dashi. Hakan ne kuma yasa sau tari wasu mazan idan zasu kwana suna saduwa da matansu bafa zasu iya gamsar dasu ba. Dumɓaru, beli wanda aka fi saninsa da suna ɗantsaka. Shine ainihin farjin mace a jima'ince. Kuma shi wannan halittan dake jikin mata ya bambamta ne daga mace zuwa mace. Wasu matan nasu yana da kankanta matuka, wasu kuma yanada girma akwai kuma masu madaidaicin halitta. Wannan halittan da ake samunsa daga saman gaban mace. Yafi ko ina jijihoyi a jikin mace. Shi dai belin mace bai da wani amfa

Zuwa Ga Masu Fama Da Sha'awa

Image
Ya Allah kabawa wanda ya samu halin karanta wannan rubutu ikon yin sharing zuwa ga sauran groups. Samari da yan' mata suna yawan turawa malamai tambayoyi iri daban daban akan yadda suke fama da tsananin sha'awa. Wasu daga ciki sukan ce suna istimna'i wato wasa da al'aura wai don su gujewa aikata zina, bayan zinar suke aikatawa. Istimna'i (wasa da al’aura) ya haramtu ta kowace irin siga kuma yinsa zai jawo azaba da ukuba ranar alkiyama matukar dai mai aikatawa bai tuba ba ya daina. Fitar da maniyyi ta kowace irin siga haramun ne saidai ta hanyar aure kawai. Akwai Bala'o'i masu tarin yawa dangane ta masu wasa da al'aura. Idan ka" kasance ko kin kasan ce kina fama da matsananciyar sha'awa kuma babu halin yin aure to akwai hanyoyi masu tarin yawa da zaku bi don gujewa fadawa tarkon shaidan. Ga wasu daga cikin jerin su. • Ku guji zama a daki ku kadai, ba tare da mutun yana wani aikin dazai ja hankalin sa ba. • Ku guji yawan sanya sha'