Za ayi Zanga Zanga a Arewacin Nigeria Ranar Talata

Za ayi zanga zanga a arewacin nigeria ranar talata me zuwa
Kungiyar matasan Arewa karkashin jagorancin Alhaji Nastura Ahmad Shariff ta kira jama'ar arewacin Najeriya su fito suyi zanga zanga akan matsalar tsaro da ta addabi yankin a ranar Talata.

Za a yi wannan zanga zanga ne a dukkanin jihohi goma sha tara na arewacin Najeriyar.

Zanga zangar za ta kunshi kungiyoyin yan gwagwarmaya na farar hulla, kana za a watsa ta a kafafen sada zumunta.

Comments

Popular posts from this blog

ABUBUWAN DA MACE TAFI SO A TABA MATA

Burin Kowani Da Namiji Ya Auri Budurwa

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA WANDA ZAI NEMI AIKIN N-Power RUKUNIN C