Yan Majalisa Suna Kokarin Tsige Shugaba Buhari Bisa Wasu dalilai

Dalilin da yasa yan Majalisa ke kokarin tsige shugaba buhari, Adam jagaba adam shine ya kawo kudirin gaban Majalisa tarayyar Nageriya yana me cewa Shugaba buhari ya gaza samar da tsaro babu abinci yunwa sai kisan Jama’a take ya kasa samawa talakawa salama harkan ilimi kullum sai kara lalacewa take.
babu wutar lantarki kullum sai dirkawa Nageriya bashi yake ire iren wa’yan nan mahimman abubuwa da shugaban ya kasa magancewa sune suka dole mu fara shirye shiryen tsigeshi inji adama jagaba adam dan Majalisar daga jihar kaduna.

Comments

Popular posts from this blog

ABUBUWAN DA MACE TAFI SO A TABA MATA

Burin Kowani Da Namiji Ya Auri Budurwa

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA WANDA ZAI NEMI AIKIN N-Power RUKUNIN C