Yadda Zaka Samu Kyautar Katin Sama Da ₦500 Ta Hanyar Amfani Da Android app ( Palmpay)

Dafarko dai babu bata lokaci kawai ka tabbatar wayar ka tanada PlayStore kuma baka taba bude palmpay app, ba saika fara shiga nan (Luck Link).

Amma ka tabbatar baka taba bude (Palmpay app) ba da wayar ko sim din. Bayan ya bude zakaga wajen da zaka shigar da Phone Number ka saika saka ka duba dakyau wajen captcher gefe zasu baku wasu codes saiku sakasu wajen Verify, ku sake danna Verify zasu turo Confirmation codes ta sim din. Ku saka daga nan kuyi Submit zasui muku.

Congratulations!
daga nan kafito ka sake shiga nan kayo (Download Palmpay app).


Bayan ka dauko ka budesa ka shiga (Sign up) kacike komai da suke buqata ka kula wajen
( Invitation codes) ka saka wadannam codes din na kasa
----> O45G5Q
Idan kuma baka sakaba kayi aikin banza domin babu abinda zaka samu
Bayan ka kammala budewa ka duba saman app din zakaga, alamar (Karerrawa Notification) saika tava ka duba message zakaga sun turo da sako saika Duba= Luck Money message ka bude zasu nunama ka shgar da *Date of birth* dinka saika shigar ba dole sai maikyau ba. Bayan ka gama ka sake bude message din nan na Luck money. Zakaga (OPEN) ka bude zasui maka Congratulations
Anan takezasu baka kyautar kudi ₦200 ko ₦100 daga nan ka shiga *Airtime* ka shigar da nmbr da kakeson cire kudin ka duba kasa da kyau ka kunna *user points* domin sui maka Double na Airtime dinka
Anan take katin zai shigo wayar ka sannan ka duba Dashboard domin copy invite link dinka duk mutum-1 da Ya bude da link dinka zasu baka kyautar p300 dai-dai da katin ₦300
Allah taimaka idan kanada tambaya kamin Comment.
KUYI SHARE DOMIN WASU SU AMFANA.


Comments

Popular posts from this blog

ABUBUWAN DA MACE TAFI SO A TABA MATA

Burin Kowani Da Namiji Ya Auri Budurwa

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA WANDA ZAI NEMI AIKIN N-Power RUKUNIN C