Yadda Zaka Fahimci Budurwa Na Sonka Ba Tare Da Furta Maka Ba

Yadda Zaka Fahimci Budurwa Na Sonka Ba Tare Da Furta Maka Ba
1: Yawan gaisheka
2: Yawan zancenka
3: Yawan ziyartar inda kake
4:Yawan yi maka fara'a
5: Kaucewa hada idanuwa da kai
6: Nuna kishi idan ta ganka da wasu matan
7: Kawayenta zasu rika kusantarka
8: Abunda kake so shi take so
9: Zata rika bibiyanka a ƙafafen sada zumunta
10: Yawan neman ka da shawara.
Samari: Ko dame tambaya ko neman karin bayani? 

Comments

Popular posts from this blog

ABUBUWAN DA MACE TAFI SO A TABA MATA

Burin Kowani Da Namiji Ya Auri Budurwa

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA WANDA ZAI NEMI AIKIN N-Power RUKUNIN C