Yadda Mata ke Hadain Rikita Mai Gida

Hadin rikita mai gida hadi ne na musamman don mace ta samar ma kanta da ni'ima da santsi da kuma dumi wanda da haka ne mai gida zai fahimci in da ya dosa kuma ya sami abun da ko wane mai gida yake burin samu a wajen matansa.
Kuma wannan abubuwan sune aurenki kuma sune darajanki a wajensa in baki da wannan ke ba komai bane, ko wane namiji burinsa ya ga yana gamsuwa da matarsa.
Zaki ne mi kayan hadi kamar haka;
= Gwanda
= Kankana
= Abarba
= Zogale
= Citta
= Lemun tsami
= Zuma
Bayani Yadda ake hadawa;
sai ki hada su guri guda ki markada ki tace dusar ki sa lemun tsami kadan sai ki zuba zuma ki rinka sha, da yardan Allah zaki bada labari yadda kika ji ke kanki a jikinki. 

Comments

Popular posts from this blog

ABUBUWAN DA MACE TAFI SO A TABA MATA

Burin Kowani Da Namiji Ya Auri Budurwa

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA WANDA ZAI NEMI AIKIN N-Power RUKUNIN C