Yadda Ake Saka Maigida Sumbatu

Wannan hadin yana da matukar mahimmanci ga uwar gida, don gamsar da mai gida.
Yar uwa baki da abi da yafi ki gamsar da maigida ya zama dole ki bi hanyan da ya dace don karama kanki dondano da ni'ima don kyautata zamantakewar auren don wannan shine aure.
Zaki nemi wadannan abubuwan kamar haka;
Totuwar Rake
- Miski
- Kanunfari
- Garwashin wuta
-Bayani; totuwar rake me tsafta ki busar da ita sai ki hada da miski da kanunfari saiki hadasu waje daya ki dakasu ki samu garwashin wuta kina zuba garin kadan aciki kina tsuguno kibar hayakin ya ratsa gabanki sosai kisamu kamar 5 minutes wannan hadin yana karawa mace dandanon jima'i sosai musammamn idan kin kasance me ni'ima. 

Comments

Popular posts from this blog

ABUBUWAN DA MACE TAFI SO A TABA MATA

Burin Kowani Da Namiji Ya Auri Budurwa

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA WANDA ZAI NEMI AIKIN N-Power RUKUNIN C