Yadda Ake Kula Da Shinfidar Mai Gida

Wajibine mace takula da bukatun mijinta a lokacin
saduwa, domin kare kanta da mijinta daga fadawa halaka...
Mijinki halalinki ne yar'uwa babu wata katanga da zata sa har kiji kunyar sa kunya balle har jawo miki....kikeyi masa girman a kai tsakaninku.
Uwar gida ki karanci yanayi ko lokutan da mijinki ke bukatar ki.
Wani Namijin a farkon dare, wani tsakiyar dare, wani kuma idan sanyin Asuba yana busar shi xai manne miki a jiki yana neman hanyar HQ .
Ki karanci alamun da mijinki ke nunawa duk sanda yake bukatar ki, dakin gane saiki tallata masa kanki cikin hikima ta hanyar sa kaya masu nuna surar jikinki, ta hanyar tafiya ko mgn ko yanayin kallo mai daukar hankali da tayar da sha'awa da dai sauran su.
Ki karanci 6angarorin jikin mijin ki wadanda yafi tayar masa da sha'awa idan a shafa masa su saiki basu kulawa don bashi cikakken jin dadi da gamsuwa.
Ki sabawa da mijinki wasanni don tafiya da hankalinsa kafin saduwa.
Kirika chanxa style din kwanciya don hakan
nakawo armashi a lakacin saduwa.
Ki dunga bayyana jin dadinki afili a lokacin da kuke tare akan BED yana shiga can HQ .
Ta hanyar yin sauti mai kashe jikin namiji yin kukan dadi, shashsheka, kiran sunan mai gida a kunnen sa.
Yana karawa namiji himma da jindadi domin kina gamsar dashi sanadiyyar aikata hakan..
Mata kusani cewa namiji dan lele ne.

Comments

Popular posts from this blog

ABUBUWAN DA MACE TAFI SO A TABA MATA

Burin Kowani Da Namiji Ya Auri Budurwa

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA WANDA ZAI NEMI AIKIN N-Power RUKUNIN C