Yadda Aka Yimin Fyade a Rayuwa Ta -Rahama Sadau


Jaruma rahama sadau ta bayyana an taba yimata fyade kana ta bayyana yadda abun ya wakana duk zakuji daga bakin ta ta hanyar sauraran wannan video dake sama, ta bayyana abun da ya faru din a matsayin kaddara ta kuma ce babu yadda zatayi ta barwa allah komai. Saidai wannan maganar nata ya jawo cece-kuce dukda a kwankin baya ne tayi shi, yayin da wasu ke ganin tayi sakarci da ma bata bayyana wa kanta wannan tonon sirri ba saidai ta zabi ta bayyana wannan ne saboda duk me auran ta ya kwan da sanin ga fa halin da ake ciki. Ku danna video kuji me ya wakana

Comments

Popular posts from this blog

ABUBUWAN DA MACE TAFI SO A TABA MATA

Burin Kowani Da Namiji Ya Auri Budurwa

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA WANDA ZAI NEMI AIKIN N-Power RUKUNIN C