Video: Yan Ta'adda Masu Kashe Mutane a Katsina Ankama Su Kalli Kasha Mamaki
Ankama Wanda suka Kai mummunan Hari a wani kauye a Katsina sun kashe sama da mutane 20 Allah Ya kyauta.
Saurari Videon Kaji Yadda Ake musu tambayoyi da abun ban haushi mutanen Arewa sai dai mucigaba da Addu'a abun nasu kuma ba dadin ji.
Kalli videon anan inkadanna hoton dake kasa.
Comments
Post a Comment