Rayuwar mata da miji ya zama dole kamar yanda namiji yake son samun kulawa daga wajen mace,to ita ma tana son samu wannan kulawar daga gurin mijinta. Saboda ta samun wannan kulawar ne zata kasance tauraruwa a cikin mata, kuma ta zama matar da zai yi alfahari da ita a duniya da lahira. Namiji shine a hakkun kwanciyar hankalin matarsa ta wajen rayuwar aure,musamman idan kun yi la,akari da yanda manzo rahama yake nunawa matansa so da kulawa. Tare da yi musu wasanni. Kuma manzo Allah ( s.a.w ) ya sakar wa matansa soyayyarsa ya jawowa matansa kwanciyar hankali da samun nutsuwa da uwa-uba suka sallama masa. Suka kuma bi shi ba tare da algus ba. idan maza suka duba girman manzo Allah s.a.w da daukakarsa a gurin Allah amma baya kyarar matansa. gabaki dayanta baya zuwar musu da girma kai. Yana basu lokacinsa. Yana kulawa da su,amma mu yanzu maza kuna barin mata da takaici,kuna kona ran matanku,kuna kaurace musu,kuna zuwar mana da girman kai,kuna mai da mu matan al,ada maza na hanawa matansu lok
"So nake na samu budurwa danya sharaf na aura. Me zan yi da wannan bayan duk an gama da ita".Wadannan kalaman da ire irensu, shi ne zaki ji yana fitowa a bakunan mazan da suka tashi neman aure. Ita dai budurwa itace macen dabata taba sanin da namiji ba ta harkar jima'i, ana nufin macen da azzakari bai taba shiga farjinta ba wannan ita ce ake kira budurwa a hausance. Sai dai kamar yadda na fada a rubuna na baya, mata da dama sukan rasa budurcinsu ne saboda wasu dalilai, wasu saboda yawan shekaru bayan sun kosa sun rika basu yi aure ba. Wasu matan motsa jiki ko yawan aikin gida ko tafiyar kasa yakan kawar masu da budurcinsu. Sai dai duk wata matan data rasa budurcinta ta wadannan hanyoyin ba daidai take ta macen data rasa budurcinta ta hanyar jima'i ba. Idan kika kasa maza kashi dari, kashi 75 cikinsu babu abunda suke da buri illa a lokacin da suka tashi yin aure su auri budurwar da babu wanda ya taba saninta a jima'ince. Hakan a wajen maza wani abun alf
Za a fara cike neman aikin a ranar Jumu'a 26 June. Ma'aikatar Jin Kai da Kare Afkuwar annobobi a Nijeriya da shirin tallafawa matasan Nijeriya na N-power ke karkashin ma'aikatar ta bayyana cewa za a fara daukar sabbin ma'aikatan shirin N-power na rukunin C a ranar Jumu'a mai zuwa 26 Jun 2020. Ana bukatar wadanda suka kammala sakandare har zuwa digiri na daya, dake bukatar neman aikin su tanadi wadannan abubuwan; 1, Suna Name ( Sunan Mahaifi ne farko 'Surname first) 2, E-mail 3, Password 4, Educational Background 5, National Youth Service Certificate 6, Birth Certificate 7, Local Government Identification letter 8, Bank Verification Number 9, Phone Number 10, Bank Account Number 11, Bank name 12, State origin, LGA, Community 13, Residential Address 14, State of Residence 15, Local Government of Residence 16, The program you prefer Abin lura mai digiri ko HND ne kadai za su je takardar kammala bautar kasa da aka sanya a lamba ta 5 a wannan rubutun. Masu takardun k
Comments
Post a Comment