Sarakunan Gargajiya Ne Suke Daukar Nauyin 'Yan Ta'adda A Katsina, Cewar Garba Shehu
Mai taimakawa shugaban kasa ta bangaren kafafen yada labarai Malam Garba Shehu yace masu rike da sarautun Gargajiya a jihar Katsina sune suke daukar nauyin 'yan ta'addan da suka addabi jihar Katsina da jihar Zamfara.
Malam Garba Shehu ya kara da cewa duk lokacin da rundunar soji za ta kaiwa 'yan ta'adda hari sai sarakunan yankin su bawa 'yan ta'addan labari su gudu daga maboyarsu.
Comments
Post a Comment