(SABUWAR HANYAR) Yadda Zaka Samu Tallafin Naira 200'000 Zuwa Sama Daga Federal Government

Assalamu alaikum jama,a, kamar de yadda rannan ka kawo muku bidiyo na yadda zaka samu tallafin kudi daga 200'000 zuwa sama.

To Alhamdulillah, wasu daga cikinku sunyi applay, wasu kuma basuyiba domin kuwa sun dakatar da shafin domin anyi yawa, sabi da a wannan karan mutane dayawa sunyi applay sabo da sunga a wancan lokacin an biya wadanda sukayi applay hakance tasa wannan lokacin kowa yake kokarin applay.
To hakanne yasa suka kulle shafin, to na samu sakonninku dayawa akan kullewar sannan nayi Akawarin da zarar sun dawo zan sake sanar daku, dan haka a yanzu haka sun sake budewa, sabo da haka idan bakayi Register ba to yanzu sai kayi sauri kayi domin more wannan garabasa.

Amma kada ku manta wannan garabasa bashi ne(loan) kamar yadda suka sanar,
Dan haka idan kana bukata ga sabon link dinsu saika shiga kayi register👇👇

Comments

Popular posts from this blog

ABUBUWAN DA MACE TAFI SO A TABA MATA

Burin Kowani Da Namiji Ya Auri Budurwa

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA WANDA ZAI NEMI AIKIN N-Power RUKUNIN C