Ku Kalli Video Da Yan Sanda Suka Kama Beelalgy a Dalilin Sa Kayan Sanda

Beelalgy gaya wani matashi ne dan Gaye wanda yana daya daga cikin celebrities na arewa.

Wani Yaro Mai suna beelalgy yan sanda sun kamashi a dalilin sa kayan yan sanda da yakeyi kuma yana posting a facebook. 
Wannan video din ya fara yawo ne a social media ayau xaku iya kallon video din anan kasa. 

zaku iya kallan cikakken video din ta wannan link din na Kasa.
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Comments

Popular posts from this blog

ABUBUWAN DA MACE TAFI SO A TABA MATA

Burin Kowani Da Namiji Ya Auri Budurwa

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA WANDA ZAI NEMI AIKIN N-Power RUKUNIN C