Ku Kalli Abinda Mata Ke So Ga Namiji

ABINDA MATA KE SO •
Ka mutunta matar ka: ka nuna Mata Kai da ita duk Abu daya ne ba banbanci kana da buri itama tana da shi, kana da Sha'awa itama haka, lallai ne ka mutunta ta, kamar yanda Kawo ma kake son ta girmamaka.

ka zama abokin matarka magana kayi mu'ammala danita ta kowanne bangare kada ka bar wata kada a bude ta yanda zata fahimci ba ka damu da ita a wanna bangaren ba, laai ne ka zama Mai debe Mata kewa ta kowanne bangare, Mai saka ta farin ciki da natsuwa.

ka zama Mai taimakonta yayin da ta shiga tsanani, kada ka yi banza da ita.

ka zama Mai debe Mata kewa yayin da take ita kadai.

- MATSALA MAZA idan tayi Abu Mai kyau ka yabeta ka gode Mata.

idan tayi kuskure ka yafe Mata.

Comments

Popular posts from this blog

ABUBUWAN DA MACE TAFI SO A TABA MATA

Burin Kowani Da Namiji Ya Auri Budurwa

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA WANDA ZAI NEMI AIKIN N-Power RUKUNIN C