KOTU TA YI WATSI DA KARA AKAN RUSA MASARAUTUN KANO 5

A jiya litinin 8 ga watan June, wata kotu karkashin jagorancin Mai Shariah N.S Umar ta yi watsi da karar da su Alhaji Bashir Tofa su ka kai inda suke neman kotun ta rusa sababbin masarautu guda biyar da Gwamnatin Jiha ta yi karkashin jagorancin Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR.

Babban Attorney na jihar Kano wato Barrister Ibrahim Mukhtar ne ya kalubalanci karar akan cancantar masu karar akan neman a soke masarautun. Kotun ta kara da cewa karar zata iya bude wani sabon shafi na kalubale kala kala aduk wani mataki da aka dauka akan masarautun nan gaba.

Don haka kotun tai watsi sa wannan kara kuma masarautun 5 suna nan daram dam dam.

Comments

Popular posts from this blog

ABUBUWAN DA MACE TAFI SO A TABA MATA

Burin Kowani Da Namiji Ya Auri Budurwa

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA WANDA ZAI NEMI AIKIN N-Power RUKUNIN C