Za a fara cike neman aikin a ranar Jumu'a 26 June. Ma'aikatar Jin Kai da Kare Afkuwar annobobi a Nijeriya da shirin tallafawa matasan Nijeriya na N-power ke karkashin ma'aikatar ta bayyana cewa za a fara daukar sabbin ma'aikatan shirin N-power na rukunin C a ranar Jumu'a mai zuwa 26 Jun 2020. Ana bukatar wadanda suka kammala sakandare har zuwa digiri na daya, dake bukatar neman aikin su tanadi wadannan abubuwan; 1, Suna Name ( Sunan Mahaifi ne farko 'Surname first) 2, E-mail 3, Password 4, Educational Background 5, National Youth Service Certificate 6, Birth Certificate 7, Local Government Identification letter 8, Bank Verification Number 9, Phone Number 10, Bank Account Number 11, Bank name 12, State origin, LGA, Community 13, Residential Address 14, State of Residence 15, Local Government of Residence 16, The program you prefer Abin lura mai digiri ko HND ne kadai za su je takardar kammala bautar kasa da aka sanya a lamba ta 5 a wannan rubutun. Masu takardun k
Comments
Post a Comment