Hamisu Breaker - Wakar Jaruma and Official Video 2020
Hamisu Breaker - Wakar Jaruma and Official Video 2020.
Ashe da rai nike sonki jaruma bada zuciyata ba wannan itace waka mafi tashe a shekarar 2020.
Ashe da rai nike sonki jaruma bada zuciyata ba wannan itace waka mafi tashe a shekarar 2020.
Inda wanda ma ba masoyanshi ba suka yaba da wakan kowa yana tofa albarkacin bakinsa inda Jama,a da dama sukace wakar tayi dadi fiye da yanda ba,a zata ba kuma wakar tayi suna fiye da tunaninsa.
Zaku iya shiga wannan Link din domin samun ainifin video din wakar Jaruma .
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Comments
Post a Comment