Bamu Yarda a Dandake Masu Fyade Ba - Inji Majalisar Wakilai

Zauren Majalisar wakilai dake babban birnin tarayya Abuja, sunki amincewa da wani sabon kudiri da Mr James Faleke ya gabatar a zauren ba, wanda a cikin kudirin aka nemi Majalisar tayi dokar da zata bayar da dama a dinga dandatse duk wanda aka kama yayiwa yarinya fyade a Nigeria…
Kudirin daya samu mahawara mai zafi sosai a zauren yau alhamis, a karshe dai an amince aci gaba da daukar matakai masu zafi akan duk wanda aka kama yayi fyade, amma banda dandatsa…
Muhawarar ta kara karfi ne akan batun fyade bayan wata daliba da akayiwa fyade a jihar Edo kuma aka kasheta wanda hakan ya taso da magana akan batun. 

Comments

Popular posts from this blog

ABUBUWAN DA MACE TAFI SO A TABA MATA

Burin Kowani Da Namiji Ya Auri Budurwa

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA WANDA ZAI NEMI AIKIN N-Power RUKUNIN C