Ba Abunda ke kawo kudi kamar karuwanci Inji Wata a cikin wani video

Wata baiwar Allah mai suna habiba yar garin Jigawa tace ba sana,ar da tafi karuwanci a duniyannan. 

Yanzu habiba tana zaune ne a jahar kaduna ta bayyana hakanne a wani hira da akayi da ita.

Ta fara karuwanci sakamakon halinda mahaifinta ya tsinci Kansa na talauci.

Kushiga wannan video din na kasa dan jin ta bakinta.

Comments

Popular posts from this blog

ABUBUWAN DA MACE TAFI SO A TABA MATA

Burin Kowani Da Namiji Ya Auri Budurwa

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA WANDA ZAI NEMI AIKIN N-Power RUKUNIN C