Adam A Zango Yace Yafi Naira Marley Iya Waka
Shahararren mawakinnan Wanda ya shara a masana,antar kannywood wato Adam a zango.
Yace yafi shahararren mawakinan wato Naira Marley iya waka.
Ya fadi hakanne sabida yace shi shahararran mawakin naira Marley yana waka ne kawai yana fadin haukansa dan yace yasan naira Marley besan abinda yake fadaba a wakarsa dan baze iya fassarawa ba.
Ya kara dacewa hatta mabiyansa wato masoyasa basu san abinda yake fadaba balle su fassara abinda yake cewa.
Comments
Post a Comment