Abubuwanda Ba Aso Mace Ta Kwanta Tare dasu A jikinta.

Abubuwanda Ba aso Mace ta kwanta Tare dasu A jikinta. 
Agogo
Ba aso Mace ta kwanta a agogo a hannunta domin hakan zai iya haifar Mata da matsala.

Brezia (Rigar Nono)
Baaso Mace ta rika kwanciya da Rigar Nono a jikinta domin, ilimin kimiyya ya bayyana cewa matanda suke Sanya brezia ta wuce awa goma sha biyu 12hrs sunfi kusa da kamuwa da cutar kansa. Musamman Bakar Rigar Nono ana hani da kwanciya da ita. Dan haka ki daina kwana tare da ita.

Kwalliya
Baaso Mace ta kwanta da Kwliya a jikinta domin hakan na iya haifar Mata da matsala ga fatarta, ki wanka ki wanke jikinki kafin ki kwanta.

Pant
Baaso Mace ta kwanta da pant a jikinta, kin wuni dashi a jikinki yakamata idan zaki kwanta ki barshi ya sha iska ya samu fresh ear domin ana samun kamshi mai dadi, hana na iya kiyayeki daga warin gaba. 

Comments

Popular posts from this blog

ABUBUWAN DA MACE TAFI SO A TABA MATA

Burin Kowani Da Namiji Ya Auri Budurwa

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA WANDA ZAI NEMI AIKIN N-Power RUKUNIN C