ABUBUWAN DA MACE TAFI SO A TABA MATA

Rayuwar mata da miji ya zama dole kamar yanda namiji yake son samun kulawa daga wajen mace,to ita ma tana son samu wannan kulawar daga gurin mijinta.

Saboda ta samun wannan kulawar ne zata kasance tauraruwa a cikin mata, kuma ta zama matar da zai yi alfahari da ita a duniya da lahira.

Namiji shine a hakkun kwanciyar hankalin matarsa ta wajen rayuwar aure,musamman idan kun yi la,akari da yanda manzo rahama yake nunawa matansa so da kulawa.

Tare da yi musu wasanni. Kuma manzo Allah ( s.a.w ) ya sakar wa matansa soyayyarsa ya jawowa matansa kwanciyar hankali da samun nutsuwa da uwa-uba suka sallama masa. Suka kuma bi shi ba tare da algus ba.

idan maza suka duba girman manzo Allah s.a.w da daukakarsa a gurin Allah amma baya kyarar matansa.

gabaki dayanta baya zuwar musu da girma kai.
Yana basu lokacinsa. Yana kulawa da su,amma mu yanzu maza kuna barin mata da takaici,kuna kona ran matanku,kuna kaurace musu,kuna zuwar mana da girman kai,kuna mai da mu matan al,ada maza na hanawa matansu lokacinsu,suna boyewa matansu damuwarsu.

ballantana sauran kayan more rayuwa,wanda shi fa namiji duk yana yiwa kansa wadannan amma da yawa basu damuwa da yiwa matansu.

haka ma harkar ma,amular auratayya namiji baya damuwa da yaushe ne matarsa take cikinsha'awa ko kuma ta gamsu ko bata gamsu ba,duk babu ruwan namiji kansa kawai ya sani.

Kuma namiji baya taba tunanin ta wacce hanya yau zan farantawa matata kamar yanda matan kullum fadi tashinsu ne kyautatawa mazajen.

Idan namiji bai gano ba sai ayi ta rigima,saboda tana jiyo labarin irin dadin da mijin kawarta yake jiyar da ita,sai kuji tana cewa ("ni nawa mijin bai iya komai baminti biyu an gama komai")  to wannan zai ta saka mace a cikin takurar zaciya,tayi ta jin ita ba tayi sa'a ba,tayi ta neman mijin da rigima saboda ba zata iya fitowa ta nuna masa abin da take so ba.

gaskiya gara maigida ya zage ya ajiye girman kansa da jin shi babba ne. Ya ajiye jin nauyi ko jin kar a rai na shi, ya bayyanar da soyayyarsa ga matar sa abokiyar rayuwarsa ta sunna, domin ita ma mutum ce kuma tana dabukatar ayi mata soyayya da kulawa da gamsarwa kamar yanda shi ma namiji yake bukata.

Mace tana so a dinga shafa mamanta a yi wasa da kan mamanta a hankali, kuma tana so a dinga shafa gashin kanta,a dinga shafa cinyoyinta da wasa da dukkan abubuwan da suke iya nunawa mace naso irin su kiss da kuma rungumeta saboda yana tabbatar mata da son mijinta.

Haka kuma mace tana bukatar a dinga ya mata tausa a hankali anayimata fifita tare da shafa tamkar jaririya. Maza ku sani kune abokan rayuwar mata.

kune masu kwantar da hankalinsu,domin duk wanda yake yiwa mace irin wannan da nuna mata so dole ta bi shi, don mace kamar yaro ne a hannun babba, kuma baban abin da mace take so a ding yaba mata, ana nuna mata har yanzu fa matsayinki na nan. Har yafi na da.don idan ana yabawa mace kullum sabon abu take kirkirowa na farantawa, sabaninidan an yi mata shiru zata daina ko ta ji yin babu anfani


Comments

Popular posts from this blog

Burin Kowani Da Namiji Ya Auri Budurwa

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA WANDA ZAI NEMI AIKIN N-Power RUKUNIN C