Posts

Showing posts from June, 2020

Wata Matar Aure Ta Kama Al,aurar Mijinta Saida Ya Some

Image
Wata matar aure ta rike Al, aurar Mijinta Saida Ya Some kushiga video din a asa ku kalla.  Allah yasa mufi karfin zuciyar mu ameen. 

Ko Mai Yasa Mata Suke Kukan Kissa A Lokacin Jima'i

Image
Kukan kissa, ko kukan dadi wanda a turance ake cewa (moaning) kuka ne ko ace sumbatu ne da mata suke yiwa mazajensu a lokacin da ake saduwa dasu. Bincike ya tabbatar da cikin mata 100 kashi 20 ne kadai basa irin wannan kukan a lokacin da suke jima'i. Binciken ya kara da cewa wannan kukan yana bayyanane wasu lokatan a dole wasu lokutan kuwa saboda kissa irin na mata domin karawa kwanciyar jima'in armashi ga maigida. Sai dai mata masu irin wannan kukan sun kasu ne kashi-kashi. Akwai masu wannan kukan cikin natsuwa da kuma hankali, akwai masu yinsa da karfi yadda idan akwai mai wucewa ko wani makoci zasu iya ji, wasu tada yara take a barci idan ta soma irin wannan kukan. Da akwai matan da su kukan suke da gaske idanuwansu cike da kwalla tamkar wahala suke sha ko kuma kwanciyar jima'in ne basa so amma da miji zai tsagaita cewa zata yi a ci gaba, ita wannan kukan shine ne irin nata kukan kissa. Akwai matan sumbatu kawai suke yi basuma san abunda suke cewa ba irin wannan matan ha

Kalli Yanda Wata Budurwa Ke Wasa Da Maman ta A Wajen Wanka

Image
Wannan  Bidon wata budurwa ce yar arewa wanda take wanka tana wasa da  Nononta Allah ya kara shirya mu ya shirya xuriarmu 

Yadda Aka Yimin Fyade a Rayuwa Ta -Rahama Sadau

Image
Jaruma rahama sadau ta bayyana an taba yimata fyade kana ta bayyana yadda abun ya wakana duk zakuji daga bakin ta ta hanyar sauraran wannan video dake sama, ta bayyana abun da ya faru din a matsayin kaddara ta kuma ce babu yadda zatayi ta barwa allah komai. Saidai wannan maganar nata ya jawo cece-kuce dukda a kwankin baya ne tayi shi, yayin da wasu ke ganin tayi sakarci da ma bata bayyana wa kanta wannan tonon sirri ba saidai ta zabi ta bayyana wannan ne saboda duk me auran ta ya kwan da sanin ga fa halin da ake ciki. Ku danna video kuji me ya wakana

Asiri Yatonu Ali Nuhu Ne Yayima Maryam Yahaya Bidiyo

Image
Kushiga bidiyon a kasa ku kalla Don jin ta bakin su

CORONA_Zamu Sake Kulle ‘Yan Najeriya _Inji Gwamnatin Tarayya

Image
Yayin da adadin sabbin mutanen da ke kamuwa da cutar corona ta karu a Nijeriya, kwamitin yaki da cutar ta fadar shugaban kasa ta ce lokaci ya yi da za’a mayar da dokar hana fita. Za ku tuna cewa lokacin da cutar corona ta barke a Nijeriya, gwamnatin tarayya ta kakaba dokar hana fita a jihohin Legas, Ogun da Abuja na tsawon makonni biyar domin takaita yaduwar cutar. Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, wanda shine shugaban kwamitin ya bayyana yiwuwar sake sanya dokar jiya yayin hirar kwamitin da manema labarai a Abuja. Ya nuna bacin ransa yadda ‘yan Nijeriya ke yi wa cutar rikon sakainar kashi. Ya ce: “Shin kun san gaskiyar magana? Da ina da iko, lokacin mayar da dokar kulle ya yi. Dokar hana fitar ba abu bane da dadi amma lokacin mayarwa ya yi saboda yadda na ga mutane na yi wa abin rikon sakainar kashi”. Yayin da yake kira ga ‘yan Nijeriya su dau abin da gaske, Boss Mustapha ya cewa mutane su mayar da hankali wajen bin shawari da ka’idojin hukumar. “Na ga yadda ake

CHELSEA’S BID FOR CHAMPIONS LEAGUE QUALIFICATION

Image
After a three-month pause, the race for a top-four finish in the Premier League and the subsequent reward of Champions League football next season is back on. Here, we look at the contenders, their restart fortunes and their remaining fixtures… Following a combination of results on game week 31, including our victory over Manchester City, Liverpool were crowned champions of England for the first time in 30 years. Frank Lampard's side closed the gap on City in second (to nine points) and Leicester City in third (to one point), while maintaining a five-point advantage over chasers Manchester United and Wolverhampton Wanderers in fifth and sixth. The Blues are now as close to Pep Guardiola's side as we are to Tottenham. However, with seven games remaining, there are still a number of teams who still harbour hopes of a late rally towards Champions League qualification. There is also the added uncertaintly over City's contested ban from European competition for two s

Abubuwan Dake Sa Ma’aurata Nisantar Jima’i

Image
Akwai dalilin masu tarin yawa dake saka ma’aurata su nisanci jima’i suji kwata kwata basa sha’awar yin jima’i da junansu.  Ga kadan daga cikin dalilan da kesa Ma’aurata su nisanci jima’i A lokacin da daya daga cikin ma’auratan yadaina tsaftace jikinsa yaxama suna jima’a ne da kazanta. A yayinda namiji ya maida matarsa kamar riga yasaka lokacin da yaga dama yacire inyaso, wato, zaikusanci matarsa banuna kauna da soyayya ballantana wasanni kafin mu’amala. A yayinda namiji yadaina damuwa da karfin gabansa yazama mintuna kadan yagama biyan bukatarsa. A yayinda mace tadena aske muhimman gurare ajikinta kokuma tabarsu cikin datti suyi ta wari. A yinyada ma’aurata suka kasa fahimtar irin nau’in kwanciyar da tafi gamsar da junansu, domin wata kwanciyar na cutar da dayansu. A lokacin da nammiji ko matar ke fama da warin baki da na jiki da hammata. Yayinda ma’aurata suka kasa samarwa junansu lokacin da yadace da yin jima’i Yayinda ma’aurata yazama kullum salon yin jima’insu iri dayac

Dalilai 10 Da Yasa Mata Ke Bukatar Yawan Saduwa Da Mazan Su Akai Akai_Likita Maimuna

Image
Kwararriyar Likita Maimuna Kadiri ta hori mata da su rika yawan saduwa da mazajen su domin samun annashuwa da karin kafiya a jikin su. Maimuna wadda ita ce babban likita kuma shugaban kanfanin (Pinnacle Medical Services) ta hori mata da su rika yawan saduwa da mazajen su akai-akai domin samun waraka ga matsalolin rayuwa. Sannan tace hakan na kara kaifin kwa-kwalwar mace. ” A matsayin mu na mata dole ne fa mu rika kusantar mazajen mu akai-akai ko don zama cikin koshin lafiya da lafiyar kwakwalwa. Mace kan fada cikin halin damuwa da kakanikayi idan bata samun saduwa da na miji yadda ya kamata. ” Matan da kan sadu da mazajen su akai-akai sun fi rashin fadawa cikin halin damuwa da matsalolin kiwon lafiya fiye da wadanda ba haka ba. Bayan haka akan samu dankon soyayya a tsakanin miji da mata. Maimuna ta ce mata su dage da saduwa da mazajen su domin hakan ma na warkar da matan dake yawan ciwon kai sannan kuma yakan sa a ji dadin jiki matuka. 1 – Hakan na sa a samu waraka daga yaw

Hanyoyi Goma 10 Da Mace Zatabi Domin Janyo Hankalin Namiji Cikin Sauki

Image
Yana daga cikin dabi'u na mata, neman hanyar da za su mallaki miji. Irin wannan lamari kan ba wasu mata matsala wajen gane yadda za su bi su mallaki miji cikin sauki. Wasu daga ciki gani suke, zuwa wurin boka ko malam a samu wasu siddabaru a matsayin taimako domin mallake miji shi ya fi sauki. Wasu sukan dace a hakan, wasu kuma akasin haka ne. Ga wadanda suka yi dace siddabarun ya yi masu amfani, zuwa wani dan lokaci kalilan zai daina amfani a koma kiyayya. Mata ga hanya mafi sauki wajen mallakar miji wanda aka tsara bisa koyarwa manzo. Kamar yadda maluma na addini ke nasiha da tuni kan cewa, Aljannar mace na karkashin kafar mijinta. Kawai ki dukufa kan wadannan ababe da ma wasu don mallakar miji cikin sauki: (1)Ya kasance duk magana da zai fita daga bakinki mai dadi ne a kunnen mijinki wanda zai sa shi murmushi da jin dadi. (2)Ki kasance mai sakin fuska ga mijinki a duk lokacin da ya shigo gida ya same ki cikin frinciki ko da akasin haka ne. (3)Ki kasance a kullum kin

Abubuwan Da Masoya Ba Su So A Lokacin Zance (Hira)

Image
Da yawan masoya na ƙorafi kan masoyansu duk da cewa matsalolin na da yawa amma zan ɗan yi duba akan wasu daga ciki. Matsalar farko ita ce, wani namijin ya tsani jira yayin da ya je zance wajen budurwarsa, wannan daɗewar tana saka masa ƙuna cikin zuciya koda kuwa ya tawo tare da farin ciki; wasu mazan suna kasa jurewa sai su kiran hakan da wulaƙanci. Yana da kyau ‘yan uwana mata da su yi haƙuri, su rage yawan jinkiri a lokacin da masoyansu suka zo domin faranta musu, don wata ta san zai zo, maimakon ta shirya tun kafin ya zo a a! Sai bayan ya zo zata fara shiryawa. Wata ma a lokacin za ta shiga wanka, sai ya gama ɓata lokacinsa idan yana da wani uzirin nasa ma sai ya haƙura ala dole tunda kin ɓata masa lokacin da ya gama lissafa abubuwan da zai yi a wannan ranar. Sai dai kawai ya danne zuciyarsa ya nuna miki hakan babu damuwa saboda yana son ki. Ita kuwa ta yi ta washe baki babu wadda yake so sama da ke kuma ba za ki canja ba. Ki sani a duk lokacin da ya samu wadda ta fi ki iya soyayya

Al'adar Malam Bahaushe A Gidan Aure Kashi Na Biyu (2)

Image
Duk da wasu mazajen sun yi ta yi mini martani akan rubutun da na yi waccan, amma wannan ba zai zama na bar abin da na ɗauka zan yi ba. Duk lokacin da ake magana akan gyara, kamata ya yi a cire son rai, kowannen mu ya duba yaga ta ina ya kaza, sai ya yi ƙoƙarin gyarawa, ko da kuwa ana magana da wani ɓangare ne. Tunda ai ana magana ne akan matsala ya ya kuma za a gyara. Amma idan kowa zai rinƙa duba cewa ai suma dayan bangare suna da kuskure laifinsu ne, toh! da sauran rina a kaba. Idan kowannenmu ya gamsu, ya duba inda yake da kuskuren ya ji zai gyara tabbas za a samu canji. Zaman ibada ce! Indai dagaske ibadar mukeyi, kuma Allah muka nufa, sai mun cire son rai ga girman kai da Alfahari. Ba nace mata ba su da matsala bane a zaman aure ba, sai dai kaso mai yawa na matsalolin suna gangarowa daga mazan ne ( ku gafarceni burazu) Saboda Allah maɗaukakin sarki ya girmama maza a matsayin sune shugabanni a gidajensu. Su kuma mata sai Allah ya yi su da rauni. To ya kake tsammani idan

Reading stabbings: Victims were 'true gentlemen'

Image
Tributes have been paid to three "true gentlemen" stabbed to death in a park in Reading. James Furlong, David Wails and Joe Ritchie-Bennett were regular customers at a pub near Forbury Gardens, where Saturday's attack took place. Local residents held silences and laid flowers around the town for the trio. Police continue to question suspect Khairi Saadallah, 25, who came to the UK from Libya in 2012. He was arrested under the Terrorism Act. Mr Saadallah originally claimed asylum and was given leave to remain in 2018, the BBC's Home Affairs correspondent Daniel Sandford said. He came to the attention of MI5 last year as someone who might travel overseas, possibly for terrorism purposes, but they assessed that he was not a genuine threat or an immediate risk. A close member of his family told the BBC that he left Libya to escape the violence there, and that he had suffered from post-traumatic stress from the civil war. However, he had been thinking of trying to return.

Al'adar Malam Bahaushe a gidan Aure

Image
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai. Tsira da amincin su kara tabbata ga fiyayyen Halitta Annabi muhammad (s) da iyalan gidansa tsarkaka, wanda Allah ya aiko su da shiriya. Mu'amalar aure a gidan Malam Bahaushe daban take. Babu jarabawa ga mata a wannan zamanin irin zamantakewar aure, musamnan a gidan Malam Bahaushe. Shi kawai abin da ya dauki mace, shi ne wata aba ce da idan mutum ya na bukata zaije ga ita da zarar ya kammala biyan bukatarshi shikenan. Wani kuma ya dauki aure kamar saka Riga ne, duk sadda yaga dama zai cire, ma'ana ya sake ta. Mace bata da wani 'yanci a gidan malam Bahaushe, illa iyaka tayi reno sai tuka tuwo, da sauran aiyukan gida. Bata da wani iko sai abin da maigida yace, ba a shawara da ita, bare ta bada a karba. Wani ma ganin yake ya zauna su Dan tattauna zata raina shi. Kawai sai abin da ya zartar a gidan. Ita dai 'yar kallo ce! Duk wani hakki nata da 'yancin da Allah ya bata sai kaga duk an take mata. Sanan nen abu ne ga kowan

Burin Kowani Da Namiji Ya Auri Budurwa

Image
"So nake na samu budurwa danya sharaf na aura. Me zan yi da wannan bayan duk an gama da ita".Wadannan kalaman da ire irensu, shi ne zaki ji yana fitowa a bakunan mazan da suka tashi neman aure. Ita dai budurwa itace macen dabata taba sanin da namiji ba ta harkar jima'i, ana nufin macen da azzakari bai taba shiga farjinta ba wannan ita ce ake kira budurwa a hausance. Sai dai kamar yadda na fada a rubuna na baya, mata da dama sukan rasa budurcinsu ne saboda wasu dalilai, wasu saboda yawan shekaru bayan sun kosa sun rika basu yi aure ba. Wasu matan motsa jiki ko yawan aikin gida ko tafiyar kasa yakan kawar masu da budurcinsu. Sai dai duk wata matan data rasa budurcinta ta wadannan hanyoyin ba daidai take ta macen data rasa budurcinta ta hanyar jima'i ba. Idan kika kasa maza kashi dari, kashi 75 cikinsu babu abunda suke da buri illa a lokacin da suka tashi yin aure su auri budurwar da babu wanda ya taba saninta a jima'ince. Hakan a wajen maza wani abun alf

ABUBUWAN DA MACE TAFI SO A TABA MATA

Image
Rayuwar mata da miji ya zama dole kamar yanda namiji yake son samun kulawa daga wajen mace,to ita ma tana son samu wannan kulawar daga gurin mijinta. Saboda ta samun wannan kulawar ne zata kasance tauraruwa a cikin mata, kuma ta zama matar da zai yi alfahari da ita a duniya da lahira. Namiji shine a hakkun kwanciyar hankalin matarsa ta wajen rayuwar aure,musamman idan kun yi la,akari da yanda manzo rahama yake nunawa matansa so da kulawa. Tare da yi musu wasanni. Kuma manzo Allah ( s.a.w ) ya sakar wa matansa soyayyarsa ya jawowa matansa kwanciyar hankali da samun nutsuwa da uwa-uba suka sallama masa. Suka kuma bi shi ba tare da algus ba. idan maza suka duba girman manzo Allah s.a.w da daukakarsa a gurin Allah amma baya kyarar matansa. gabaki dayanta baya zuwar musu da girma kai. Yana basu lokacinsa. Yana kulawa da su,amma mu yanzu maza kuna barin mata da takaici,kuna kona ran matanku,kuna kaurace musu,kuna zuwar mana da girman kai,kuna mai da mu matan al,ada maza na hanawa matansu lok

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA WANDA ZAI NEMI AIKIN N-Power RUKUNIN C

Image
Za a fara cike neman aikin a ranar Jumu'a 26 June. Ma'aikatar Jin Kai da Kare Afkuwar annobobi a Nijeriya da shirin tallafawa matasan Nijeriya na N-power ke karkashin ma'aikatar ta bayyana cewa za a fara daukar sabbin ma'aikatan shirin N-power na rukunin C a ranar Jumu'a mai zuwa 26 Jun 2020. Ana bukatar wadanda suka kammala sakandare har zuwa digiri na daya, dake bukatar neman aikin su tanadi wadannan abubuwan; 1, Suna Name ( Sunan Mahaifi ne farko 'Surname first) 2, E-mail 3, Password 4, Educational Background 5, National Youth Service Certificate 6, Birth Certificate 7, Local Government Identification letter 8, Bank Verification Number 9, Phone Number 10, Bank Account Number 11, Bank name 12, State origin, LGA, Community 13, Residential Address 14, State of Residence 15, Local Government of Residence 16, The program you prefer Abin lura mai digiri ko HND ne kadai za su je takardar kammala bautar kasa da aka sanya a lamba ta 5 a wannan rubutun. Masu takardun k

Abubuwan Da Mata Ke Anfani Dasu Wajan Janyo Hankalin Mazaje

Image
Akwai wani lokacin da zaka ga mace Tana son namiji bai kula da hakan ba, Ko da kuwa ta cika kowacce ka'ida ta zamantowa mace, Don haka zata iya bin wasu matakai Na Jan hankalin Sa. Amma Kuma akwai abubuwan da Kai tsaye da maza Har su kan so suga mace Tana dashi. Ilimi・biyayya・kunya・wayewa・hikima・fasaha・iya girki・tattali・tsabta・natsuwa・kissa・gwaninta kan shimfida ・dattijantakar iyayensu・ Wadannan su kan janyo hankalin namiji dawo yana sonta Har a ga kamar ta mallakeshi. ILIMI zaku ji muna ta magana a kan ilimi,to tamkar kwano ne babu murfi, zata yi ta abubuwa irin Na jahilai a zamantakewar aurenta, Wanda zai sanya duk son da namiji yake Mata za'a wayi gari yaji ya tsaneta, baya kaunar ganinta, idan Kuma Tana da ilimi Ko da miji baya sonta yanayin gudanar da rayuwarta zai sanya ta fara birge shi Har a wayi gari yana  sonta. Don haka ya kamata Mata su tsaya gurin Neman ilimi Na addini Dana zamanin. BIYAYYA Mace Mai biyayya itace ke mallake miji ta sarrafashi yanda takeso cikin ruw

Ba Zan iya Da Jarabarsa Ba, Tsawon Dare Babu Sassauci - Matar Aure Mai Neman Saki

Image
Matashiya mai shekaru 19 a yankin Ndola da ke Zambia ta tsere daga gidan mijinta saboda tsananin bukatar jima'i da mijinta ke yi wanda hakan ke zarcewa tsawon dare. Matar auren da ke Mushili, ta yi bayanin hakan a gaban wata kotu da ke Kabushi. Ta ce ta tsere daga gidan mijinta saboda ya fiye bukata. Yana ji mata ciwo kuma baya gamsuwa da wuri. Bata bacci don sukan kwashe tsawon dare suna aiki daya. Charity ta ce mijinta na kwanciya da ita duk dare sannan yana bukatar samfur kala-kala. Hatta lokutan da take al'ada baya sassauta mata. Ta yi bayanin cewa ba za ta iya jure irin wannan rayuwar ba da zai dinga kwanciya da ita kowacce rana, don haka ta tsere don neman mafita. An mika shari'ar gaban Majistare Angnes Muswema wacce ke zaman kotun tare da Mildred Namwizye da Evelyn Nalwizya. "Mijina baya yi sau daya ya hakura, sai yayi da yawa. Ya kan bukaci salon kwanciya kala-kala. Idan nayi kokarin yi masa bayani, sai yace dama hakan ne aure don haka dole a hakura

Abin Mamaki_An Kama Tawagar Masu Fyade Cikin Su Har Da Mace

Image
Rundunan yan sandan jahar Adamawa ta samu nasaran cafke wasu mutane biyar cikinsu harda mace yar shekaru talatin da haihuwa bisa zargin su da yiwa wata mata yar shekaru 33 da haihuwa fyade. Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa D S P Suleiman Yahaya Nguroje ne ya tabbtar da haka a wata sanarwa da aka rabawa manema labarai a yola. ” D S P Nguroje yace an samu nasaran cafke wa’inda ake zarginne biyo bayan bayanan sirri da aka samu cewa wasu sun yiwa wata mata fyade a Greio dake anguwar Jambutu a cikin karamar hukumar yola ta Arewa. Wanda kuma hakan yasa Jami’an ‘yan sandan basuyi kasa a gwuiwa ba inda nan take suka halarci wurin kuma sukayi nasarae kama mutanen da ake zargin. ”DSP Suleiman yace yanzu suna cigaba da bincike kuma da zaran sun kammala bincike zasu gufanar dasu a gaban kotu domin su fuskaci shari’a. Daga karshe kwamishinan ‘yan sandan jihar Adamawa ya gargadi Al’ummar jihar da su nisanta kansu daga irin wadannan bata gari tare kuma da kai rahoton duk wanda y

Matsalar Tsaro_Gwamnonin Arewa Sun Gudanar Da Taron Neman Mafita

Image
Mambobin kungiyar gwamnonin arewa sun yi taro a ranar Alhamis, 18 ga watan Yuni don duba yanayin rashin tsaro da ya addabi yankin. Taron da aka yi ta yanar gizo wanda shugaban kungiyar gwamnonin, Simon Lalong ya jagoranta, ya jajanta a kan karuwar rashin tsaro a yankin arewa. A yayin taron, gwamnonin sun fara zantawa a kan matakan da za’a dauka a kan rashin tsaron. Daga cikin matakan, sun amince da kafa kwamitin kula da tsaro a arewa wanda zai dinga duba al’amuran tabbatar da tsaro a yankin. Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, shi aka nada shugaban kwamitin yayin da Gwamna Matawalle na jihar Zamfara da takwaransa na Gombe, Muhammad Yahaya suka zama mambobi. Daya kwamitin ya samu shugabancin gwamnan jihar Filato, Simon Lalong da gwamna Ahmadu Fintiri, Abubakar Bello da Aminu Tambuwal. Sune za su tuntubi malaman addinai, sarakunan gargajiya da shugabannin yankuna a arewa. Kamar yadda mai magana da yawun Gwamna Lalong ya sanar, kwamitin zai tabbatar da an saka bangarori da yawa

FG Finally Announces N-Power Application Date and Requirement

Image
The Federal Government of Nigeria has eventually disclosed the actual date for the commencement of enrollment activity for the incoming Batch C N-Power beneficiaries. The exercise which will be done online has been scheduled to begin on Friday,June 26. This was confirmed in a statement by the Deputy Director of information, Ministry of Humanitarian affairs,Rhoda Iliya. According to the Ministry, all applicants are mandated to include their Bank Verification number (BVN) in their application as failure to do so will make any application rendered void.Furthermore, former beneficiaries are not eligible to apply for the upcoming registration. The Ministry also stated that Batch A beneficiaries will have their programme terminated on June 30 while Batch B will end theirs on July 31. The Batch A and B beneficiaries were however assured that the Ministry has commenced their absorption into government entrepreneurship schemes and available private sectors.  The N-Power Programme wa

MTN Foundation Scholarship 2020

Image
The MTN Scholarship Scheme is an annual scholarship award that seeks to recognize and reward qualified high performing students. It is made up of the MTN Science and Technology Scholarship Scheme (MTN STSS) and the MTN Scholarship Scheme for Blind Students (MTN SSBS). Both Scholarships under the Youth Empowerment Cause, are currently in their 9th and 7th phase respectively. From inception, MTNF has awarded Scholarships to 3,829 students under both schemes across the 36 states and FCT. Graduating students also benefit from the Employability workshops which is designed with the objective to prepare them for the workplace. They are afterwards inducted into the MTNF Scholarship Student Alumni. Agricultural Science, Architecture, Communication Technology, Computer & Electronics, Computer And Information Science, Computer And Mathematics, Computer Engineering, Computer Science, Electrical Engineering, Electronics And Electronics Technology, Electronics Engineering, Engineering Physics, I

Hayoyin Da Saurayi Zai Bi Domin Mallakar Zuciyar Mace

Image
Gabatarwa : Soyayya Tsakanin mace da na miji a musulunci Iri biyu ce: Na farko shine halastacciyar soyayya, Kamar irin son da mutum yakewa mahaifiyarsa ko Kanwarsa ko matarsa, haka itama mace ga mahaifinta ko yayanta ko mijinta, na biyu shine Haramtacciyar soyayya, wannan itace soyayyar da take tsakanin mace da namiji wadanda babu wata alaka ta halal tsakaninsu wanda muke kira (Saurayi da budurwa). A soyayya ta farko babu wata matsala ko hatsari a ciki domin soyayya ce ingantacciya wanda babu abin tsoro a ciki, Inda matsalar take shine ta biyun inda zaka samu mace da na miji suna soyayya wanda babu wata alaka data halatta musu wannan soyayyar, Sannan shi saurayi a cikin irin wannan soyayya daidai yake da mafaraucin da yake kirkirar dabaru kala kala da zasu bashi damar kama abinda yake hari, Shine abinda Saurayi yakeyi ta hanyar waya, chatting, haduwar makaranta, Jami'a da dai sauransu. Abinda zamu lura dashi shine mafi yawan irin wannan Soyayya amfanin yarinyar shine ta

Ba Abunda ke kawo kudi kamar karuwanci Inji Wata a cikin wani video

Image
Wata baiwar Allah mai suna habiba yar garin Jigawa tace ba sana,ar da tafi karuwanci a duniyannan.  Yanzu habiba tana zaune ne a jahar kaduna ta bayyana hakanne a wani hira da akayi da ita. Ta fara karuwanci sakamakon halinda mahaifinta ya tsinci Kansa na talauci. Kushiga wannan video din na kasa dan jin ta bakinta.

Sirrika 12 Na Amfani Da Bawon Lemun Zaki Ga Rayuwar Dan Adam

Image
Dan itace na lemun zaki yana da kunshe da sunadarin Vitamin C wanda yake da matukar amfani ga lafiya da kuma fatar jikin dan Adam. Asad herbal ta kawo muku rahoton cewa, binciken masana kiwon lafiya na fannin kanyan ciyaciye da na sha sun bayyana cewa, mafi yawan amfanin lemun zaki yana kunshe ne a cikin fatar bayan sa. 1. Ana sanya bawon lemu a rana ya bushe domin yin amfani da dakakken garinsa wajen dakawa da sabulun wanka domin ganin fatar dan Adam cin yalwar lafiya. 2. Ga masu bukatar jin kamshi a cikin gidajensu, ana tafasa busasshiyar fatar lemu domin kamsasa gida. 3. Ga masu kurajen fuska, bawon lemu wata dama ce ta hanyar goga sa a jikin fuska domin samun waraka daga kurajen fuska. Sirrikan bawon lemun zaki 4. Da yawan mutane da ba su fiye son amfani da igiyar leko ba, su kan busar da bawon lemu domin sanya shi saman garwashi, wanda wannan hayaki ke korar sauro tare da kamsasa daki. 5. An kwaba garin bawon lemu domin shafawa a gashi a kwana dashi, wannan dabarar ta

Yadda Zaka Samu Kyautar Katin Sama Da ₦500 Ta Hanyar Amfani Da Android app ( Palmpay)

Image
Dafarko dai babu bata lokaci kawai ka tabbatar wayar ka tanada PlayStore kuma baka taba bude palmpay app, ba saika fara shiga nan (Luck Link). https://h5.palmpay.app/#/activity/lucky-money/binding/38200609140738324712/1591711658326 Amma ka tabbatar baka taba bude (Palmpay app) ba da wayar ko sim din. Bayan ya bude zakaga wajen da zaka shigar da Phone Number ka saika saka ka duba dakyau wajen captcher gefe zasu baku wasu codes saiku sakasu wajen Verify, ku sake danna Verify zasu turo Confirmation codes ta sim din. Ku saka daga nan kuyi Submit zasui muku. Congratulations! daga nan kafito ka sake shiga nan kayo (Download Palmpay app). https://play.google.com/store/apps/details?id=com.transsnet.palmpay Bayan ka dauko ka budesa ka shiga (Sign up) kacike komai da suke buqata ka kula wajen ( Invitation codes) ka saka wadannam codes din na kasa ----> O45G5Q Idan kuma baka sakaba kayi aikin banza domin babu abinda zaka samu Bayan ka kammala budewa ka duba saman app din zakaga, alamar (Karerr

Yaro Dan Shekara 10 Yayi Wa Yarinya 'Yar Shekara 13 Ciki

Image
Wata yarinya 'yar shekaru 13 da haihuwa 'yar Kasar Rasha me suna Dasha Sudnishnikova dake dauke da juna Biyu ta bayyana cewa saurayinta dan shekaru 10 ne ya maka cikin. Saidai maimakon abin ya daga mata hankali, yarinyar ta rika son neman samun daukar nauyi daga manya-manyan kamfanoni inda takan saka bidiyo da hotunanta a shafukanta na sada zumuta. Takan yiwa kanta taken cewa 'yar shekaru 13 da ciki. Kuma hakan ya jawo mata mabiya sosai inda ta dauki hankulan ma'abota shafukan sada zumuntar. Mahaifiyar yarinyar, Elena ta bayyana cewa, da farko sun sha wani abune ta ci ya kumbura mata ciki amma daga baya da suka fara ganin alamun juna biyu sai suka je aka yi gwaji kuma aka tabbatar diyar tasu na da ciki. Tace ba zata zubarwa da diyartata cikin ba dan watakika shi kadaine rabonta. Ta kuma sha alwashin baiwa diyartata duk gudummuwar da take bukata duk da yake cewa itama tana fama da cutar Kansa, kamar yanda Mirror ta ruwaito.

Siffofin Mijin Da Nakeson Aura in Kuma Kana Dashi Zamuyi Aure

Image
Kalli wannan video kaji sifoffin mijin da Rahama sadau ke son aura inkanadashi sai ka tuntebeta domin gabatar da kanka. Kalli videon ta wannan hoton dake kasa in kadanna. Allah ya bamu sa,a.

Wata Budurwa Tana Neman Abokin Yi Fasikanci

Image
Wannan budurwan tana kuka tana maganar dole abarta ta fita ka kalli abun nan zai baka mamaki yadda yayan hausawa suke lalacewa. Laifin na maza ne ko na matan ya kamata kowa ya kula da tarbiyyar yayan sa hade dana ahlin sa. Zaku iya kallon wannan videon ta hanyar danna kan hoton dake sama kokuma kuyi amfani da opera wajen saukar dashi zuwa kan wayoyin ku. Ku kasance damu akoda yaushe domin sanin halin da yanayin samarin yanzu da matan yanzu suke ciki sai jun jiku.

(SABUWAR HANYAR) Yadda Zaka Samu Tallafin Naira 200'000 Zuwa Sama Daga Federal Government

Image
Assalamu alaikum jama,a, kamar de yadda rannan ka kawo muku bidiyo na yadda zaka samu tallafin kudi daga 200'000 zuwa sama. To Alhamdulillah, wasu daga cikinku sunyi applay, wasu kuma basuyiba domin kuwa sun dakatar da shafin domin anyi yawa, sabi da a wannan karan mutane dayawa sunyi applay sabo da sunga a wancan lokacin an biya wadanda sukayi applay hakance tasa wannan lokacin kowa yake kokarin applay. To hakanne yasa suka kulle shafin, to na samu sakonninku dayawa akan kullewar sannan nayi Akawarin da zarar sun dawo zan sake sanar daku, dan haka a yanzu haka sun sake budewa, sabo da haka idan bakayi Register ba to yanzu sai kayi sauri kayi domin more wannan garabasa. Amma kada ku manta wannan garabasa bashi ne(loan) kamar yadda suka sanar, Dan haka idan kana bukata ga sabon link dinsu saika shiga kayi register👇👇 Apply Here Now https://forms.office.com/Pages/ResponsePage.aspx?id=Csf7VX_ltE2aBDiKkzjKlVKYA3yCioRIjuTmccn4OLtUNlUwWU9GWUhTOEMyUlFOUVRCTTVVVUtRUi4u

Video Din Dattijon Dayake Jima,i Da Yarsa - Rayuwar Ma,aurata Mukeyi Nida Ita

Image
Yarinyar Da Ta Maye Gurbin Mahaifiyarta Agun Babanta. Wannan mummunan aikin ne. Uba da diya sukeyi. A Daidai lokacin da kake tunanin abunne da bazai faru a zahiriba. A cewar Emmanuel Udoh wanda aka kama bayan yayi lalata da 'yarsa a gidansu, dake Ajasa Command Road, Meiran, jihar Legas: "Na taɓa kwanciya da ita sau da yawa. Abu ne na al'ada kuma ban ga wani mummunan abu ba yayin bacci da 'yata saboda na san ba za ta sami juna biyu ba. Jaridar Vanguard ta bada rahoton cewa matar Udoh masu yaya biyu ta kama su biyu bayan sun aikata kuma cikin nishadi.  Har ila yau, matsala ta fara, da yamma, a ranar 13 ga Satumbar, lokacin da Udoh ya nemi 'yarsa ta je ta yi masa wanka. Wanda aka azabtar wanda da farko ya ƙi shiga wanka bayan mahaifinta ya nace. Dangane da wanda aka azabtar, (an hana sunayen baiyana a labarin): “Nan da nan na fara wanka na a cikin wankan sainake ganin kamar naji ciyo. Mahaifina ne ya taimake ni daga wanka ya kai ni ciki.  Lokacin da na shi

BREAKING: JAMB Announces Cut-off Marks For Universities, Others

Image
The 20th Policy Meeting on Admissions into Tertiary Institutions in Nigeria has approved 160 and above as the national minimum benchmark for admissions into public universities for the year 2020. This was disclosed in a virtual meeting held on Tuesday. 140 was also approved as the minimum Unified Tertiary Matriculation Examination (UTME) score for admission into private universities. While 120 UTME score was approved for public polytechnics, a minimum of 100 UTME score was also approved for Colleges of Education, innovative enterprises and institutes.

Sarakunan Gargajiya Ne Suke Daukar Nauyin 'Yan Ta'adda A Katsina, Cewar Garba Shehu

Image
Mai taimakawa shugaban kasa ta bangaren kafafen yada labarai Malam Garba Shehu yace masu rike da sarautun Gargajiya a jihar Katsina sune suke daukar nauyin 'yan ta'addan da suka addabi jihar Katsina da jihar Zamfara. Malam Garba Shehu ya kara da cewa duk lokacin da rundunar soji za ta kaiwa 'yan ta'adda hari sai sarakunan yankin su bawa 'yan ta'addan labari su gudu daga maboyarsu. Garba Shehu ya yi wannan jawabin ne a yayin da yake gabatar da shiri kai tsaye a tashar talabijin ta channels wanda aka gabatar a yau.

Video: Yan Ta'adda Masu Kashe Mutane a Katsina Ankama Su Kalli Kasha Mamaki

Image
Ankama Wanda suka Kai mummunan Hari a wani kauye a Katsina sun kashe sama da mutane 20 Allah Ya kyauta. Saurari Videon Kaji Yadda Ake musu tambayoyi da abun ban haushi mutanen Arewa sai dai mucigaba da Addu'a abun nasu kuma ba dadin ji. Kalli videon anan inkadanna hoton dake kasa.

Mata Na Samun Matsalar Kwakwalwa Idan Basa Saduwa Da maza Da yawa_inji Dakta Maimuna

Image
A ranar Asabar ne wata likitar kwakwalwa mai suna Dr Maymunah Kadiri, ta shawarci matan aure da su yawaita jima'i da mazajensu don rage damuwa tare da samun farin ciki. Kadiri, shugabar asibitin Pinnacle ta bada wannan shawarar ne a wata tattaunawa da ta yi da manema labarai a garin Legas. Kamar yadda ta ce, jima'i ba wai gyara jikin mace kawai yake ba, yana da matukar amfani ga lafiyar kwakwalwa. "A matsayinmu na mata, akwai bukatar mazajenmu su zama aminanmu, matukar muna bukatar lafiyar kwakwalwa ingantacciya. Ilimi ne ya nuna cewa, matan da ke samun jima'i akai-akai basu cika samun damuwa ba idan aka danganta su da wadanda basu samu." "Jima'i na da matukar amfani. Maganin matsanancin ciwon kai ne ga mata. Mace na fadawa damuwa matukar yawan jima'in da take samu ya ragu." "Jima'i da yawa yana takar rawar gani wajen kara wa mace lafiyar kwakwalwa tare da ingantacciyar rayuwa." Dr. Kadiri, ta kara da kira ga matan da ke da damuwa d

Za ayi Zanga Zanga a Arewacin Nigeria Ranar Talata

Image
Za ayi zanga zanga a arewacin nigeria ranar talata me zuwa Kungiyar matasan Arewa karkashin jagorancin Alhaji Nastura Ahmad Shariff ta kira jama'ar arewacin Najeriya su fito suyi zanga zanga akan matsalar tsaro da ta addabi yankin a ranar Talata. Za a yi wannan zanga zanga ne a dukkanin jihohi goma sha tara na arewacin Najeriyar. Zanga zangar za ta kunshi kungiyoyin yan gwagwarmaya na farar hulla, kana za a watsa ta a kafafen sada zumunta.

Yanzu Ne Annobar Covid-19 Za Ta Fara Ɓarna A Najeriya –Gwamnatin Tarayya

Image
Yanzu Ne Annobar Covid-19 Za Ta Fara Ɓarna A Najeriya –Gwamnatin Tarayya Kwamitin Shugaban Ƙasa na yaƙi da Covid-19 ya bayyana cewa da alama yanzu ne za a fara ganin tasirin wannan cutar a najeriya. An bayyana hakan ne lokacin da ‘yan kwamitin suka bayyana a gaban kwamitin haɗin guiwa na Majalisar Wakilai don bayar da bayanai kan maƙudan kuɗaɗen da aka warewa kwamitin da kuma waɗanda aka kawo na gudunmuwa don yaƙi da wannan cuta. Kwamitin yaƙi da cutar ta coronavirus ya nuna damuwarsa kan yadda ‘yan Najeriya su ke ƙin zuwa a yi musu gwaji, wanda a cewarsu hakan ne dalilin da ya sa ake samun ƙarancin yawan mutanen da aka yi wa gwajin cutar a cikin al’umma. Jaridar Punch ta ruwaito Shugaban kwamitin yaƙi da koronar, wato Sakataren Gwamnatin Tarayya, Boss Mustapha, yana cewa akwai rashin tabbas a al’amarin annobar, inda ya yi kira da ‘yan majalisar don su taimaka wajen isar da saƙon wayar da kai ga al’ummomin yankunansu. Ya ce, “Ya zama dole in faɗi cewa har yanzu cutar tana da matukar ha

Sirrin Zaman Aure Na Gari

Image
Kama daga neman auren zuwa bukukuwan da ake gudanarwa na auren ana yinsu ne cikin farin ciki da kuma annashuwa tattare da 'yan uwa da abokan arzikin wadanda auren ya shafa. Haka kuma duk ma'auratan da suka yi aure a matsayin mata da miji burinsu suga cewe mutuwa kadai zai iya rabasu. Sai dai kuma duk da wannan fatan da ma'aurata suke dashi game da zaman auren nasu, zaki ga cewa macecen auratayya ya yawaita a wannan lokacin namu wanda kuma hakan yana jawowa sha'awar auren wajen wadanda basu yi ba rashin sha'awar yin auren. Ga ma'aurata mata da mazan da suka yi sa'a suka samu kansu cikin ma'aurata, to ya zama tabbas suyi kokarin gano da kuma neman sirrin illimin zaman aure da abokan zamansu domin samun zaman auratayya na gari. Haka kuma rashin sanin wannan da kuma rashin maida hankalin wajen neman sanin yasa maza da mata da dama a wannan lokacin suka kasa hakuri a zaman aurensu. Shi daia zaman aure zamane da wadanda suka yi zasu dauka kuma su k