Posts

Showing posts from May, 2020

Sirrin Rike Miji Ya Dawo Da Wani Sabon Topic Yadda Ake Tsokano Sha'awa

Image
Uwargida gyaran kwamciyane Ki dinga shafa kirjinsa kina saka harshenki a kunnensa kina was dashi kina shafa bayansa ai tuni zata fara harbawa Idan kunzo kwanciya ki sake wanka kisaka karamar riga tayanda oga zai dinga hango komai awaje kisa turare me daukar hankali ai take oga zai biki da kallo dan kina bukatar kiyi mana magana akwai English wears masu kyau a kudi kadan.  Kihada bakinki da nashi kina aika Masa da hot kiss kina Dan shafa bayansa da gashinta kansa zuwa kan nononsa aitake oga zai hau Nishi hmm kI gwada Zaki bani labari.  Ki kwanta ajikinshi kina yar shagwaba kina yamutsa kayan jikinshi kina fada Masa kalamai masu dadi ga kamshinki ya na dosarshi kina goga Masa boobs dinki ai take hajiya babba Zara FARA mikewa. Ki saka bakinki akan nononsa kina Dan tsotsa a hankali kina shafa take ze hau nishin dadi. Ba maganar kunya a wannan harkar mijinkine mallakinki ne idan Kika tsaya kunya matan banza zasu kwace mikishi idan Kuma KINADA kishiya saidai kiji yafi dokin kwana

Ganduje Ya Nada Sarkin Kano a matsayin Shugaban Kwamitin Bada Shawara a Bangaren Tsaro

Image
An ba da tabbaci don karfafa dabarun gudanar da aikin na zamani, a tsakanin rikicin COVID-19 na duniya, don inganta tsaro a jihar Kano gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya bude Kwamitin Ba da Shawara kan Kula da Yancin Jiha na Jihar. An gudanar da taron ne a dakin taro na Coronation, Gidan Gwamnati, Kano, Jumma'a, a gaban Sufeto Janar na 'yan sanda, Sarkin na Kano, sauran manyan shugabannin tsaro da sauran masana daga cikin masu ruwa da tsaki, wadanda suka sanya nauyinsu a baya ga sabbin kwamitocin. gwamna. Ya ce "Muna son hada kan al'ummominmu don kare kanmu da hana al'ummominmu daga aikata laifi da masu aikata laifi. Babu wani lokacin da ya fi dacewa mu yi wannan fiye da yanzu." An gabatar da kwamitocin biyu, Kwamitin Ba da Shawarcin Yankuna na Jiha da kuma Kwamitin Kula da Yancin Jiha na Jiha, inda suka yi bayanin cewa, "Kwamitin bada shawara na jihar ya jagoranci jagorancin Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero. Wannan

Gyaran Kasa Akwai Wahala Inji Ministan Yada Labarai Lai Mubammad

Image
Ministan yada labarai da Al’adu, Alhaji Lai Muhammad ya bayyana cewa shugaban kasa,Mubammadu Buhari ya Dora Najeriya a turbar ci gaba me dorewa. Lai Mubammad ya bayyana hakane a ganawar da yayi da manema labarai a Abuja kan cikar shugaba Buhari shekaru 5 akan karagar Mulki da kuma shekara 1 kan zangonshi na biyu. Yace matakan da shugaban kasar ya dauka ne yasa Najeriya ta kama hanyar kaiwa ga tudun mun tsira. Yace saboda yanda ‘yan Najeriya suka gamsu da aikin shugaban wajan samar da tsaro, habaka tattalin arziki da yaki da rashawane yasa suka sake zabarsa a shekarar 2019. Yace shekara 1 bayan zaben gashi shugaba Buhari na ya dora Najeriya kan hanyar zuwa mataki na gaba. Yace akwai tsari me kyau na magance matsalar wutar lantarki da ta ki ci taki cinyewa a Najeriya, Sannan kuma ya godewa ‘yan Najeriya bisa goyon bayan da suke baiwa gwamnatin shugaban kasar, yace akwai kuma tsarin habbaka noma na musamman wanda nan gaba zasu yi magana akanshi shi da ministan harkar Noma. Yac

Ladan Da Mace Take Samu a Gidan Mijin Ta Bayan Tayi Aure

Image
1.Idan kikayi aure daga lokacin da kikayi sallah Allah zai baki lada dubu 1000. 2.idan kika kalli fuskar mijinki kikayi farin ciki Allah zai baki ladan zikiri goma 10. 3.idan kika shafi fuskar mijinki Allah Zai baki lada biyar 5. 4.idan mijinki ya rungume ki Allah zai baki lada goma. 5.idan mijinki yayi miki kiss sumbata Allah zai baki lada ashirin. 6.idan mijinki ya kwanta dake sau daya tak Allah zai baki lada yafi duniya da abin da yake cikinta. 7.idan kikayi wankan janaba Allah zai gafarta miki zunubanki da wanda kikayi da wanda zakiyi a gaba. 8.idan kika sami ciki kullum za'a rubuta miki ladan azumi da daddare shi kuma mijinki ladan sallah tahajjud da jihadi fisabilillah. 9.idan kika fara nakuda duk numfashi daya Allah zai baki ladan kamar kin 'yanta bawa guda daya. 10.kina haihuwa ALLAH zai gafarta miki kamar yau kika zo duniya. 11.idan kika fara bawa danki nono duk tsotsa daya da yayi Allah zai baki ladan kamar kin 'yanta bawa har ki yaye shi. 12.idan kika

'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Sha Uku Da Jikkata Mutum 7 a Katsina

Image
A daren jiya Alhamis ne, yan bindiga bisa babura dauke da manyan makamai suka kai hari a garin Unguwar Gizo da ke karamar hukumar Faskari a jihar Katsina, inda suka kashe mutum goma sha ukku har lahira, sun jikkata mutum bakwai yanzu haka suna kwance a asibiti. Kuma sun kwashe kayan abinci da dabbobin garin gaba daya. Wani Mazaunin garin ya shaidawa RARIYA ta waya cewa "Yan bindigar sun zo garin da misalin karfe goma na daren jiya, sun kai su dari biyu kuma bisa babura, kowanne su dauke da bindigogi, suka fara harbe-harben kan mai uwa-da-wabi, inda suka harbe mutum ashirin, nan take sha ukku suka rigamu gidan gaskiya, bakwai kuma yanzu haka suna asibitin, domin cire masu harsashi. Sun balle shaguna da runbuna, kuma sun sace duk wata dabba a garin Unguwar Gizo. Haka Kuma sun kai wadannan hare-haren a garuruwan Sabon Layin Mai Gora da Mai Gora inda suka balle shagunan masu saida kayan abinci suka kwashe na duka garuruwan. Har Ila yau sun je garin Mairuwa suka sace mutum

Sirrin Mallakan Mijin Ki Cikin Sauki

Image
'Yar Uwa Ga Naki Tsimin Rake Don Samun Dauwamamiyar Ni'ima Yar uwa ya kamata ace kina da ni'ima a koda yaushe don zamantakewar aure tai kyau. Yar uwa rashin ni'ima wadatacce babban matsalane ga mace ko kuma ma ga zamantakewar aure, domin wannan abun yana haifar da kiyayya, ita matan zataji mijin kamar yana takura mata ne, shima zai dunga jin zafi a gabansa wannan zai sa ko yana da bukatar kusantanta sai ya fasa. Domin samun ni'ima yar uwa gwada wannan hadin. Ruwan RakeKi: bare rake ki yanka gutsu-gutsu ki daka a turmi ko ki markada a ‘blander’ ki na yi ki na kara ruwa a dusar raken ki na matsewa. Idan kin sami ruwan rake kamar cikin jog daya. Sai ki sami ruwan tafasashshen baure jog daya. Sai ruwan jangari da jangagai da alewar mata da a ka tafasa su guri guda a ka tace su ma jog daya. Sai ki zuba wannan ruwayen naki a wuta ki zuba zuma kofi daya, ki yi ta dafawa har sai ruwan ya kone ya zama kamar cikin jug daya, sai ki sauke. Amma za ki sa kaninfari da kayan

Shekaru Biyar 5 Na Gwamnatin Buhari Ko Me Ya Tsinana?

Image
An Samu Nasara A Bangarorin Tsaro, Cin Hanci Da Rashawa Da Kuma Bunkasa Tattalin Arziki, Cewar Fadar Shugaban Kasa Daga Aliyu El-Idrith Shu'aibu (Dan Autan Media) Fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta ce a shekaru biyar da suka gabata, ta taba rayuwar 'yan Najeriya a fanni daban-daban. An rantsar da Buhari a karo na biyu a ranar 29 ga watan Mayun 2020. A yau Juma'a ne yake cika shekaru biyar cif a kan karagar mulkin kasar nan. Femi Adesina, mai magana da yawun shugaban kasa, ya saki wasu jawabai a kan nasarorin da shugaban kasar ya samu a cikin shekaru biyar, duk da kuwa yace tagomashin damokaradiyyar bai riga ya iso duka ba. "Tsakanin ranar 29 ga watan Mayun 2015, lokacin da aka rantsar da shugaba Buhari a karon farko, gwamnatinsa ta yi matukar kokari wajen taba rayuwar 'yan Najeriya," yace a takardar. "Gwamnatin ta shiga ofishin ne da niyyar kawo canji kuma an samu canjin a kowanne fanni na kasar nan. Duk da har yanzu romon damokaradiyyar yana

Da Dumi-Dumin Sa_Jami'an farin kaya na DSS sun cafke wanda yayi garkuwa da jikan Sheikh Dahiru Bauchi

Image
Hukumar jami'an tsaro ta farin kaya na jihar Bauchi, ta bayyana sun cafke wani matashi mai suna Umar Ahmad wanda ake zargin yin garkuwa da jikan fitaccen malami Sheikh Dahiru Bauchi. Hukumar tace tayi nasarar kwato yaron dan shekaru uku da haihuwa daga matashin dan shekaru 27 da haihuwa wanda aka biya diyyar Miliyan 2.5. Yaron dai an yi garkuwa da shi ne tun ranar 22 ga watan Mayun da muke ciki. Shugaban hukumar ta DSS Muhammad Alhassan, yace sun samu nasarar kama wanda ake zargin ne tare da hadin guiwar 'yan sandar Jihar Kano. Alhassan ya kara da cewa wanda ake zargin da farko ya bukaci sai an bashi Miliyan 10 daga baya kuma ya rage zuwa Miliyan 6. "Kai tsaye muka shiga bincike bayan da muka samun rahoton cewa wanda ake zargin yana zaune a Otal din Liberty daki na 37 dake rukunin gidaje na Sabon Gari. "Da muka kai sumame cikin Otal din mun samu nasarar kwato yaron tare da kama wanda yayi garkuwa da shi, kuma an ciro kudin daga asusun bankin mai laifin".

How To Make Vagina Wash

Image
It is better you make your own vagina wash and be sure of the ingredients, thanl to buy product that have already been mixed. _Ingredients_ Aloe vera plant Warm water. _Procedure_ 1.Wash and peel the bark of your aloe vera, to bring out the gel. 2.pour warm water in a bowl, add your aloe vera gel. 3. Leave for 3mins, use to wash your v after taking your bath. You can do this remedy 3x in a month Benefits To fight bacteria Stops sperm from coming out after sex To stop fish smells at your vagina To stop inches...No map again Make your vagina walls strong No side effects Lockdown can't stop you from doing this too So please try this and give us feed back.

Bana Cikin Tafiyar Gwamna El-Rufai_Inji Hadiza El-Rufai

Image
Hadiza El-Rufai, matar gwamnan jihar Kaduna, ta ce bata cikin tafiyar gwamnatin mijinta. A yayin magana a shafinta na Twitter a ranar Alhamis, Hadiza ta ce sau da yawa tana nesanta kanta daga yin tsokaci a kan zantukan shugabanci da siyasa. Kamar yadda ta sanar, ba kamar gwamnoni ba da sauran masu mulki da aka zaba, bata karkashin wani ofishi da tayi rantsuwa, don haka kai tsaye take bayyana matsayarta a kan al'amura da dama. Kamar yadda ta kara da cewa, shafin ta na kafar sada zumuntar zamani tana koyar da yare ne da sauransu. "Kun taba ganin na saka 'matar gwamna' a bayanai na? Shafina na koyon yare ne da sauran al'amura marasa nauyi. Bana wallafa a kan shugabanci da siyasa. Duk da ina auren gwamna, bana cikin gwamnatinsa. Ban yi rantsuwa ba," tace. Wannan tsokacin nata ya zo ne a daidai lokacin da ake ta cece-kuce a kan kisan da 'yan bindiga suka yi wa jama'a a yankin kudancin jihar Kaduna. Matar gwamnan ta shiga kanun labarai a watan Afiril

Rashin Yin Kyakkyawan Tsari Ne Ya Haifar Da Halin Da Makarantun Allo Ke Ciki_ Sanata Shekarau

Image
A zantawarsa da manemna labarai tsohon gwamnan Kano Sanata Malam Ibrahim Shekarau sardaunan kano ya bayyana cewa rashin yin kyakkyawan tsari ne ya haifar da halin da makarantun allo suke ciki. Sanata Malam Ibrahim Shekarau, ya ce ya ji wani Gwamna daga Arewacin Nijeriya na cewa wai makarantun allon nan ba su tsinana wa kowa komai ba. Shekarau, ya ci gaba da bayar da amsa cewa :- Ba dan wadannan makarantun allon da aka yi tsawon shekaru daruruwa ba, da shi wannan Gwamnan na Arewa dake kumfar baki akan makarantun allo bai iya karanta fatiha ba. Tsari ne na shekaru da yawa daruruwa da aka yi saboda haka ba zai yiwu ba wani ko wasu su zo lokaci daya su ce za su rusa wannan tsarin ba, sai dai a hankali kuma sai an yi wa tsarin wani ingantaccen tsari na musamman tukuna. Ya ce ” a lokacin da nake Gwamnan Kano hakika na fahimci abubuwa da yawa game da tsarin makarantun allo kuma na yi tsare-tsare da dama domin inganta tsarin na kuma samu nasara kwarai da gaske.

Sace Mutane Da Rashin Tsaro, Ina Dan Nijeriya Zai Sa Kan Sa?

Image
Kafin zuwan Coronavirus, alkaluman mu a jaridu sun koma ne kan sace mutane da karban dukiyoyin su wanda ya addabi Arewacin Nijeriya. Idan baku manta ba mun yi hasashen cewa matukar hukumomin tsaro basu dau mataki ba, ta'addancin zai iya wanzuwa a kowani sashi na kasar nan. Da farko jihohin Zamfara, Katsina da kuma yankin Birnin Gwari na Kaduna suka yi ta fama da 'yan kidnafin, mahara da kuma masu sace dukiyoyin jama'a. Zuwa yanzu da muke magana, ta'addancin ya shiga kusa kowani jiha a Arewacin Nijeriya. A jihata ta Adamawa, kananan hukumomi irin su Girei abun ya kai ga har ba a yin sati baka ji an sace mutum ba. Akwai wani farfesa a jami'ar Moddibbo Adama da aka dauke shi sau biyu ana karban kudi a wurin Iyalan sa. A jihar Katsina, akwai basarake da bidiyon sa ya yadu a soshial midiya yana cewa bala'in da suke ciki a kauyuka irin su Batsari yafi musu annobar Korona. 'Yan ta' adda a Katsina sun kai ga har suna fitar da al'umma daga garuruwan su z

Bakin Tarihi a Gwamnatin Shugaba Buhari Mai Gaskiya

Image
Rashin Tsaron Da Ya Faru A Gwamnatin Jonathan Shi Yake Faruwa A Gwamnatin Buhari A Yanzu. Kamar yadda jaridar RARIYA ta ruwaito wannan labarin cewa 'Yan ta'adda sun sa mazauna yankin Sabon-Birni dake jihar Sokoto yin gudun hijira. Wannan bakin tarihi ne da ya kamata ya tashi hankalin duk wani mai son shugaba Muhammadu Buhari Maigaskiya tsakaninsa da Allah, abinda muka gani ya faru a gwamnatin Jonathan shine yake faruwa yanzu a gwamnatin Baba Buhari. Na ga wani Labari wai yanzu haka Gwamnan Sokoto Aminu Waziri Tambuwal da tawagarsa yana kan hanyar zuwa garin Sabon Birni inda aka yiwa mutane kisan kare dangi yammacin jiya. Ziyarar gani da ido duk shirmene a tawa fahimtar, daukar matakin ramuwar gayya mai tsauri tare da isar da yaki ga 'yan ta'adda a duk inda suka buya shine abin bukata, kuma ance yau ma sai da 'yan ta'addan suka sake dawowa garin suka hana zaman makoki bayan sunyi ta'addancinsu jiya, gaskiya wannan abin kunya ne garemu da muka kafa wanna

Kwanannan Gwamnati Zata Sallami Ma’aikatan N-Power

Image
Rahotanni sun bayyana cewa Gwamnatin tarayya na shirin sallamar ma’aikatan N-Power 500,000 dake amfana da tsarin a yanzu. A shekarar 2016 ne gwamnatin tarayya ta fito da tsarin dan rage radadin talauci da kuma tallafawa mutane fita daga kangin talauci, a shekarar 2018 an kara daukar wasu sabbin ma’aikatan N-Power wanda a yanzu sun cika shekaru 2 kenan. Dama dai aikin na tsawon shekari 2 ne amma dibar farko a yanzu zun kai wajan watanni 40 suna aiki. Salisu Na’inna Dabatta me baiwa Ministar Jinkai da kula da Ibtila’i shawara kan harkar watsa labarai ya labartawa Guardian cewa kwanannan za’a sallami duka ma’aikatan na N-Power. Saidai be bayyana ranar da hakan zata faru ba. Idan dai hakan ta tabbata to yawan marasa aikin yi a Najeriya zai karu duk da dai cewa ana tunanin wata kila gwamnatin ta sake daukar wasu sabbin ma’aikatan.

Makircin Jami'an Tsaro a Edo State

Image
Bayan saka Dokan Hana fita daga karfe 8 zuwa 7 na safe sabida cutar covid-19 a Jihar Edo state mutane sunbi dokar kamar yadda gwamnati ta saka dokar Amman wasu jami'an tsaro (police) abin baiyi musu dadi ba yadda suke bukatar mutane su karya dokan zama a gida su fito waje suyi awon gaba dasu Domin neman kudin beli Sabida makirci irinna jami'an tsaron Najeriya suka nemi Mota kirar BUS wanda take dauke da fenti alamar motan haya ce Su biyo ta babban titin Benin city wanda mutane suke yawan jirga jirga akansa, dai_dai lokacin da akan hana fita sai su fito suna nuna kamar motar haya ce, "Suna fadin ina mai zuwa Anguwa kaza ya shigo, sai bayan mutum ya shiga shikenan sun kama ka da sunan kai mai laifine Daga karshe idan yan uwanka sunje Neman belinka, suce kai mai laifine ka taka doka ance a zauna a gida kaki kabi doka. Ni kuma Isma'il Assalafiy Nace wannan rashin adalci ne, Zalinci ne wannan karara' Dole ne abar jama'a su fita su nemi Abinda Za suci, Yaushe